Achirou Issa Moussa
Seul la patience qui conduit a la victoire�
Parfums Kamshi Kamshi · Maradi, Niger Perfume store in Maradi, Niger
28/06/2026
Imaginez que vous vous réveillez au milieu de la nuit et que vous les voyiez debout autour de vous, quel serait votre prochain mouvement ?😳
10/06/2026
🕌 ADDINI MAI SAUƘI DA RAHAMA
Daga Imran bn Husain (RA) ya ce:
"Ina fama da basir, sai na tambayi Annabi ﷺ game da yadda zan yi sallah. Sai ya ce: "Ka yi sallah a tsaye; idan ba za ka iya ba, to ka yi a zaune; idan kuma ba za ka iya ba, to ka yi a kwance a gefe."
📚 Sahih al-Bukhari: 1117
🌹 Wannan hadisi yana nuna mana yadda Musulunci ya ginu a kan sauƙi da rahama. Allah bai ɗora wa bawa abin da ba zai iya ba. Duk da rashin lafiya ko wata lalura, ba a bar sallah gaba ɗaya, sai dai a yi ta gwargwadon iko.
✅ Idan kana da lafiya, ka tsaya ka yi sallah.
✅ Idan rashin lafiya ya hana ka tsayuwa, ka yi a zaune.
✅ Idan ma ba za ka iya zama ba, ka yi a kwance.
Allah Maɗaukaki Ya ce:
"Ku ji tsoron Allah gwargwadon ikonku."
Mu gode wa Allah da ni'imar lafiya, kuma mu kiyaye sallah domin ita ce ginshiƙin addini.
🤲 Allah Ya sa mu kasance daga masu tsayar da sallah a kowane hali.
:::
10/06/2026
Vives le AES
Merci beaucoup mon Général Tiani👮♂️
Da za'a samu Essence a Bayan Gidanka Na Gwamnati ne,*
*Da Za'a Samu Buhun Wiwi Ko Zaka Mutu Nakane..*😂
16/04/2026
Daga Samun Kudi Yaje Ya Siyo Ķàře Yanzu Gashi Dashi Da Karéñ Duk Basu Karýa Bá Tun Safê. 😭😂🤣
27/03/2026
Naci Bashin 30k Na Siya Mata Gyale Da Takalmi Da Jaka, Yanzu Nake Tambayarta Ya Sallah? Tace Min Ta Wuce Ta Bar Wawa Da Bashi🥲💔🤦♂️
Cliquez ici pour réclamer votre Listage Commercial.
Adresse
Maradi
4000
