Iconic Times24 Hausa

Iconic Times24 Hausa

Share

Sahihiyar kafar yaɗa labarai

28/09/2026

Kanun labaran yau Litinin 28/09/2026

28/09/2026

Wani ɗan jaridar bincike kwakwakwafi, Fisayo Soyombo, ya gargadi ’yan Najeriya da ke son tserewa daga matsin tattalin arziki ta hanyar ƙaura ba bisa ƙa’ida ba zuwa Libya, yana mai cewa za su iya fuskantar mawuyacin hali fiye da wanda suke ƙoƙarin gujewa.

Karin bayani 👉 https://iconictimeshausa.com/2026/09/28/soyombo-ya-gargadi-yan-najeriya-kan-tafiya-libya-domin-neman-mafita/

28/09/2026

"Yanzu wanda (karen da) aka samu na farko fari ne, wanda kuma mu ke nema ja ne, har yanzu kuma ba a same shi ba. Na samu labari shekaranjiya ke nan a nan makwabtanmu Wudil ya ciji mutum 2, kuma a nan ma ba a samu nasarar k@she shi ba."

– Auwal Muhammad, Shugaban NFSS a karamar hukumar Garko a Kano.

28/09/2026

Fadar shugaban kasa ta ce tsawaita hutun Shugaba Bola Ahmed Tinubu ba ya nufin ba shi da lafiya.

Bayani a nan 👇
https://iconictimeshausa.com/2026/09/28/tinubu-yana-lafiya-zai-dawo-najeriya-a-wannan-makon-fadar-shugaban-%c6%98asa/

28/09/2026

Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi hasashen samun tsawa da ruwan sama matsakaici a wasu sassan Najeriya daga Litinin zuwa Laraba.

NiMet ta ce a ranar Litinin za a samu gajimare a wasu sassan Arewa da Arewa ta Tsakiya, yayin da ake sa ran tsawa da ruwan sama matsakaici a wasu sassan Abuja, Nasarawa, Benue, Kogi, Niger da Plateau.

28/09/2026

Ana ci gaba da neman wasu karnuka da ake zargin mahaukacin kare ya ciza a Garko dake jihar Kano.

A Karin bayani da shugaban NFSS na yankin, Auwalu Muhammad, ya tabbatar da cewa an hallaka Karin farko wanda ya ciji akalla mutane 18.

Amma an samu wasu karnukan da ake tsoron wancan mahaukacin kare ya ciza kuma sun kamu.

27/09/2026

Akalla mutane 18 ne aka ruwaito cewa wani kare da ake zargin ya kamu da cutar hauka ya cije su a ƙaramar hukumar Garko ta Jihar Kano.

Karin bayanı 👇https://iconictimeshausa.com/2026/09/27/wani-mahaukacin-kare-ya-ciji-mutane-18-a-kano/

27/09/2026

Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da hawan dawakai a cikin birnin Kano har zuwa wani lokaci, bisa dalilan tsaro.

Karin bayani👇https://iconictimeshausa.com/2026/09/27/da-dumi-dumi-gwamnatin-kano-ta-dakatar-da-hawan-dawakai/

27/09/2026

Yadda mai martaba Sarkin Kano na 15, Alh Aminu Ado Bayero ya fito hawan rangadi a cikin birnin Kano.

27/09/2026

Tsohon Gwamnan Bauchi Isa Yuguda ya karyata labarin cewa ya rasu.

Bayani a nan 👇
https://iconictimeshausa.com/2026/09/27/ina-nan-da-rai-da-lafiya-tsohon-gwamnan-bauchi-isa-yuguda/

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Iconic Times24 Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Abuja.