Gyara Kanki da Kanki

Gyara Kanki da Kanki

Share

Wannan page anbude shine domin temakon yan uwa mata da maza wajen inganta lafiyarsu da Rayuwa. munada Ingantattun Magunguna Masu kyau da inganci

munada ingantattun Mugunguna masu kyau da inganci Gamasu Butar Magani zaku iya kiranmu a 08032263401 ko Whatsapp 08114919183.

07/07/2026

Indai kayi sallar Asuba Cikin koshin lapia Ka Rubuta Alhamdulillah

07/07/2026

Assalamualaikum Barkanmu da wannan Lokacin ina muku fatan Alkhairi

06/07/2026

MAI MATUKAR TASIRI CIKIN GAGGAWA INSHA ALLAH

06/07/2026

Ganyan kargo Asalin Maganin Marke.

06/07/2026

MAGANIN CIWON SUGAR (DIABETES)

Cion sugar yana daya daga cikin cututtukanda s**a addabi mutanenmu a wannan zamani wanda yazama sanadiyyar mutuwar dayawa daga cikin al,umarmu a wannan karni damuke aciki.

To ayau cikin iyawar Allah munyi bincike munzo da maganinshi wanda inshaAllahu idan aka jarraba za,a dace.

Wanda yake fama da ciwon sugar (diabetes)

1- koda yana sashi jin zafin fitsari
2- ko yawan fitsari barkatai
3- ko yake sahi kumburin kafafuwa
4- ko yake sashi yawan kasala
5- ko yake zubarda juna 2 ga mace (zakaga wata mace idan tasami ciki baya wuce wata 2 yazube.

ABINDA ZA,A NEMA SHINE

Dangwalamin like sannan Kuduba Comment section πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Gyara Kanki da Kanki

06/07/2026

Kin Bude?

Kina Neman hadin da zai Matse ki ciki da waje to lalle karki wuce wannan Hadin Bagaruwa da Qaro.

Gyara Kanki da Kanki

06/07/2026

🌿 GYARA KANKI DA KANKI 🌿

KARANCIN NI'IMA GA MATA

Shin kina fama da Ζ™arancin ni'ima a lokacin zamantakewar aure?

Ko kina jin zafi maimakon jin daΙ—i?

Ko mijinki yana korafin cewa baya jin daΙ—in saduwa kamar yadda yake so?

Idan haka ne, ga wani haΙ—in gargajiya da mutane da dama suke amfani da shi domin Ζ™ara Ι—anΙ—ano da jin daΙ—i a zamantakewar aure.

Kayan haΙ—in:
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Gyara Kanki da Kanki

06/07/2026

Tsumin dayafi ko wanne aiki shap shap ajiki πŸ‘‡
Yana da matuqar sirri wannan shu'umin tsumin,

Ga cikakken bayanin yanda zaki hada πŸ‘‡πŸ‘‡

06/07/2026

Ina masu fama da Matsalar qaiqayin gaba
Ko ruwah me wari
Ko qurajen gaba
Ko gabanki yariqa fitar da wani ruwah me kauri

Toh kuzo wannan Post din da zanyi naku ne

Indai naga ruwan comment da like toh nasan akwai masu wannan Matsalar ni kuma insha Allah zanyi muku Post

06/07/2026

Yace ranar kiss πŸ’‹ ta duniya, kuyi mention waΙ—anda kuka taΙ“a yiwa kiss.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Abuja