Sirrin Kulada Miji
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sirrin Kulada Miji, Health/Beauty, Sirrin Kulada Miji Enterprise Street, Abuja.
15/07/2026
🔥 GYARA KANKI DA KANKI 🔥
🍲 DAHUWAR BUDURWAR KAZA DOMIN CICCIKO GABA, MATSIN CIKI DA GYARAN JIKIN MACE 💃
Mata ku tsaya kuji wannan sirri! 😳👇
Wannan hadin ba wai abinci kawai bane… maganin gyaran jiki ne na halitta! 💯
Shin kin san cewa kazar Hausa 🐔 tana da matuƙar amfani ga lafiyar mace? 🤔
Ba kamar kazar broiler ba, ita tana da ƙarfi, cike da sinadarai masu amfani sosai ga jiki!
✅ Tana ƙara jini
✅ Tana ƙara kuzari da ƙarfin jiki
✅ Tana taimakawa wajen dawo da jiki bayan haihuwa
✅ Tana ƙara kyau da hasken fata
💥 Wannan hadin zai taimaka wajen: ✔️ Cicciko gaba
✔️ Matsin ciki da wajen mace
✔️ Ƙara ni’ima da kuzari
✔️ Gyaran jiki gaba ɗaya
With Sirrin Kulada Miji – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!
SIRRIN GYARAN NONO 👑✨
Yan'uwa nawa masu shayarwa da wadanda suke son gyara jiki 💃
Ga sirrin da zai gyara nono kuma yana kara ruwan nono sosai.
ABUBUWAN DA ZAKI NEMA:
1. Yayan Kabewa - ki soya kadan
2. Yayan Hulba - ki soya kadan
3. Yayan Baure
4. Ganyen Zogale
YADDA AKE YI:
Hada komai waje 1.
Sai ki nika su zama gari sosai.
YADDA AKE SHA:
Zuba chokali 2.
Sha safe da dare zuwa sati 3.
AMFANI:
1. Yana gyara jiki
2. Yana gyara nono koda bayan shayarwa
3. Yana kara ruwan nono sosai ga masu shayarwa ✨
Ku gwada ku fada mini sakamako 👇
Ku yi FOLLOW
Big shout out to my newest top fans! Basira Nasir Maman Zarah, Pherteemerh Bersheer Aleeyou, Tabitha Isa'ac, Zainab Muhammad, Asmy Auwal
13/07/2026
🌸 GYARA KANKI DA KANKI 🌸
Kin taɓa jin ana magana kan zama cikin ruwan kanumfari da ganyen magarya? 🤔
Wasu mata suna amfani da wannan haɗin a matsayin hanyar gargajiya ta kula da tsaftar jiki da jin daɗin kansu.
🍃 Yadda ake yi:
Muhadu a Comment section 👇👇👇👇👇
゚ ゚viralシ ゚viralシfypシ゚
13/07/2026
Sunana Bashir Usman Damagun, Inada BSC Economics 4.2 CGPA, Ah Second Class upper upper not lower, from one of the prestigious University.
AJT
13/07/2026
BAYANI AKAN RUWAN GABAN MACE
(Vaginal discharge)
Ruwan dake fita a gaban mace halittane, yana wankewa da kuma kare gaban mace, ruwan da yake kamar ruwan sha, fari ko kamar madara shine na asali saidai launinsa, kaurinsa ko warinsa yana iya sauyawa sakamakon sauyin Hormone, renon ciki ko cutan sanyi (infection).
👉RUWAN DA BAYIDA MATSALA 👇
1- Wanda yake sake, kamar ruwan sha yana kamada farin ruwan ɗanyen ƙoyi: yana zuwane lokacin da mahaifa ta shirya samun ciki (ovulation) ko bayan motsa jiki ko lokacin saduwa.
2- Fari ko kamar hadari, mai kauri kuma marar wari: yana faruwa a farko ko ƙarshen jinin al'ada.
👉 RUWAN DA YAKE NUNA AKWAI MATSALA 👇
1- Fari mai kauri da duhu wanda yakesa ƙaiƙayi, gaban mace yayi ja: wannan alamane na shigan ciwon sanyi wanda ake kira "Yeast infection"
2- Mai kauri da launin toka yana ƙarnin kifi: alamane na rashin daidaituwar ƙwayoyin halittan Bacteria dasuke bada kariya "Bacterial Vaginosis"
3- Mai launin rawaya (yellow) ko kore: yana nuna kamuwa da cutan sanyi da ake ɗauka ta hanyar saduwa (STIs) kamar
trichomoniasis ko gonorrhea.
4- Mai launin ruwan goro ko surkin jan launi: Yana bin al'ada ne, idan yafaru da zaran an gama al'ada ko farkon samun ciki toh kisa ido akai domin yawansa matsala ne.
13/07/2026
TSUMIN GYARAN GASHI
Domin ki gyara gashinki ya ƙara tsayi yayi baƙi ya dinga sheƙi kuma yadaina zubewa ki haɗa wannan tsumin 👇
👉 KAYAN HAƊI 👇
1- Ganyen Rosemary
2- Albasa
3- Aloevera
4- Kananfari
5- Garin lalle
--------------------------------------
6- Ɗanyen man shanu
7- Shampo (na wanke kai)
--------------------------------------
8- Man gashi (Man kwakwa, man rosemary, man riɗi, man zogale, man Habbatussauda, man jirjir etc)
👉 YANDA ZAKIYI AMFANI DASU 👇
Kisamu kwalba ko gora ko wani abu mai murfi kizuba ganyen rosemary, garin lalle, kananfari da albasa da Alovera zaki yankasu ƙanana sannan kitsuba.
Saiki barsu suyi awanni 24 ko kwana 2 ko 3 yanda zasu tsumu sosai saiki tsiyayi ruwan ki wanke kanki dashi har fatan kanki saiki bar ruwan ya bushe dakansa.
Idan ya bushe saiki mulke kanki da ɗanyen man shanunki kibarshi yayi kamar mintuna 30 zuwa awa 1 sai kisa shampo ki wanke.
Ki tsantsane ruwan saiki shafa man gashi.
Zakiyi haka sau 3 a sati.
13/07/2026
🌿 Gyara Kanki da Kanki 🌿
🔥 Karki wuce wannan post ɗin ba tare da karantawa ba!
An ce ganyen kuka na ɗaya daga cikin tsire-tsiren da ake amfani da su a wasu haɗe-haɗen gargajiya. Ga yadda ake shirya haɗin:
✅ Abubuwan da ake buƙata:
Dangwalamin like sannan Kuduba Comment section 👇👇👇👇👇👇
゚viralシ ゚viralシfypシ゚
13/07/2026
🌸 GYARA KANKI DA KANKI 🌸
Mata da yawa suna fama da kaikayi, wari ko ɗan kumburi a farji amma suna jin kunyar magana. Ke ma kina cikin su? 👇
💖 Da farko, ki yi Like 👍 sannan ki ci gaba da karantawa har ƙarshe.
Muhadu a Comment section 👇👇👇👇👇
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Abuja
