Abubakar Musa
MHR
Kuci gaba da bibiyan mu zamu cigaba da koya muku turanci
Be patient
Kasance mai hakuri
Relax
Dun Munfasa
walk gently Yi tafiya cikin tsanaki
Calm down
Kwantar da hankalinka
No Problem. Babu Matsala
Common Smile
Haba yi dariya
Daga Yau Zamu Fara Koya Muku Turanci Kyauta
Barka da sabuwar shekara 2026 Atiku Abubakar Turakin Adamawa Shugaban Najeriya a zabe mai zuwa 2027 Insha Allahu
Kuma tsohon kodinetan arewa maso gabas, Wazirin Adamawa wing Abubakar Ahmed Kari All Happy Sabuwar Shekara
2027 Atiku ne dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar ADC Insha Allah
Makiya Atiku ku yi hakuri Atiku ya fi ku karfin ku, ba za ku iya kayar da shi ba. ADC shine zabi na mutane. Atiku zabin mutane ne
Muna maraba da Peter Obi zuwa jam'iyyar ADC tare da shi da magoya bayansa. Duk mai sha'awar shiga jam'iyyar ADC ya zo, kofa a bude take. Muna maraba da duk mai son shiga jam'iyyar ADC
Atiku Door To Door 2027
Abubakar Ahmed Kari ADC Bauchi State
