Anty Talatu

Anty Talatu

Share

I sell Beauty and Wellness products

29/08/2026
17/08/2026
16/08/2026

Ina masu neman fara sana'a irin Oriflame?

Ina maku gayyata ta musamman zuwa group dinmu na whatsapp, inda zamuyi maku bayani dalla dalla kan yadda ake yin kyau, ake samun kudi kuma ake jin dadin rayuwa ta hanyan shiga wannan sana'a.

Idan kina bukata ki tuntube ni ta wannan number *08032139446* domin samun shiga wannan group mai tarin ilimi da karuwa.

02/06/2026

Assalamu Alaikum ’Yan Uwa Mata,

Shin kina neman wata hanya ta halal da zaki riƙa samun ƙarin kuɗin shiga ba tare da kin bar ayyukan ki na yau da kullum ba?

✨ Da Oriflame, kina da damar:

🌷 Samun kuɗin shiga kowane wata
🎁 Samun kyaututtuka masu daraja
✈️ Yin tafiya zuwa ƙasashen waje kyauta
📚 Samun horo da koyon dabarun kasuwanci da ci gaban kai
👑 Gina kasuwancin ki a matsayin boss ɗin kanki

Ni ma na fara ne kamar kowa, amma wannan dama ta buɗe min ƙofofi masu yawa da ban taɓa tsammani ba.

Idan kina son jin yadda komai yake aiki da yadda zaki fara cikin sauƙi, ki turo min saƙo yanzu 08095153423

17/02/2026

🌙 RAMADAN MUBARAK 🌙

Allah ya sa mu kai ga wannan wata mai albarka cikin koshin lafiya da imani. Allah ya karɓi ibadunmu, ya gafarta mana kurakuranmu, ya sa albarka a rayuwarmu.

Ina taya ku murnar watan Ramadan mai albarka!

A wannan lokaci na musamman, muna da kayan Oriflame masu inganci:
✨ Kayan gyaran fata (Skincare)
✨ Turare masu ƙamshi na musamman
✨ Kayan kwalliya masu kyau da inganci

Domin oda ko ƙarin bayani, a tuntube ni ta wannan lamba:
📞 08095153423

Allah ya sa Ramadan ya zo mana da rahama, albarka da nasara. 🤲

04/02/2026

Ina so in sanar da ke cewa ana free registration a Oriflame. Don haka ina miki gayyata ta musamman inyi maki creating profile ki dinga sayen na amfanin ki a farashin company, duk lokacin da k**e son wani abu

07/01/2026

Idan na nuna miki sana'a da zaki yi a ko ina k**e, kuma a dinga biyan ki albashi duk wata bayan riba na sayar da kaya da zaki dinga samu, ba tare da kin bar aiki ko wata sana'a da k**e yi ba, zaki yi?

Idan answer dinki EH ne to ki tuntube ni domin in saka ki a wannan sana'a....

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Anty Talatu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Abuja.