Dan hausa
Hausa harshe mai dauke da wata hikima balaga da kuma basira allah ya daukaka harshen hausa da hausawa baki daya
22/04/2026
Wadannan sune takardar kudinmu na Nigeria Wanda gurbatattun shuwagabanni s**a karya mana su.
22/04/2026
Wannan itace sule lamido university kafin hausa jigawa state Nigeria.
22/04/2026
Bazamu taba mantawa da irin kisan gilla na yan uwanmu da aka kashe a uromi ba.
a kullum Muna addu,a Allah ya haskaka makwancinku amin kuma baza mu yafewa wannan gwamnatinba Allah ya isa
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Dan hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
