USTAZ AHMAD GARBA

USTAZ AHMAD GARBA

Share

To create positive awareness for all mankind, and to make a conducive inviroment to our young youths the leaders of tomorrow

01/07/2026

السلام عليكم ورحمة الله

Cigaba da karatun littafin umdatul ahkam hadisi na 20 mun zo karshen babin tsarki

عن أبي موسى الأشعري رضي الله عنه قال: ((أتَيتُ النبي صلى الله عليه وسلم وهو يَسْتَاكُ بِسِوَاك رَطْب، قال: وطَرَفُ السِّوَاك على لسانه، وهو يقول: أُعْ، أُعْ، والسِّوَاك في فِيه، كأنَّه يَتَهَوَّع

Daga Abu Musa Al-Ash’ari, Allah Ya yarda da shi, ya ce: “Na je wurin Annabi, Allah Ya yi masa rahama, yayin da yake amfani da asiwaki mai danshi.” Ya ce: Ƙarshen asiwakin yana kan harshensa, kuma yana kara: ‘Uu’, Uu’, da siwakin a bakinsa, kamar wada zai yi amai.” asuwakin yana cikin bakin sa

Fatan al'khairi

01/07/2026

gaskiya in'yass ka tsula tsiya

01/07/2026

GASAR QUR'ANI TA DUNIYA ( MUSABAQA )

Mā shā Allah ❤️

Wannan shine Karon Farko, da mata za su wakilci Najeriya a Gasar Alƙur'ani ta duniya a Saudiyya ( zagaye na 46 )

Hafsa Muhammad Sada, daga Jihar Kano, ita ce za ta wakilci Najeriya a gasar Alƙur'ani ta mata ta Hizb 60 ( Cikakke ).

Haka kuma, Maryam Ibrahim, daga Jihar Gombe, za ta wakilci Najeriya a gasar Tafseer ta mata ta Hizb 60 ( Cikakke ) in shaa Allahu

Mata kai har daman mu na Nigeria ku taya ta da addu'a, ina maki fatan al'khairi Allah ya bada nasara

01/07/2026

PROF MANSUR ISA YELWA, ALLAH YANA TARE DAKAI

'Yan bidi'a Allah ya shirye ku, ku kuma 3 idiot na bauchi kun gama haushin ku irin na karnuka da kuka saba amma ba kasuwa, wannan shi ke nuna cewan an fara gane cewan ku lusaran banza ne.

Ki 'yarda ko kar ku yarda darika bata taba haifan da kamar prof ba capacity har capacity mlm kun dauka rawan moulidi ne ko karamomi na karya da tatsuniyoyi da kuka saba ne koh ?.

ANDAI JI KUN',YA

29/06/2026

KUN KYAUTA

Ƙungiyar ɗalibai musulmai ta jami’ar ATBU ta buƙaci jami'ar ATBU ta shawo kan Prof mansur Isa Yelwa tare da janye bada filin ginin masallaci ga ƙungiyar ɗaliban Tijjaniyya su kadai da tayi dan tabbatar da adalci

yanzu ya fito fili cewan tijjanawa fitinannu ne basu da adalci kuma basa son a zauna lafiya, haka suke amma daga baya su dawo su ce salafawa ko wahabiyawa ne, 'yan bidi'a dillalan sharri

Wannan gomnab bauchi nan matsiyaci ne kasurgumin dan bidi'a ne makiyin sunnah da ahlus sunnah ya cutar da sunnah da ahlinta kuma yana kai, ya Allah in ba mai rabon tuba bane ka wulakanta shi

29/06/2026

TAMBAYA GARE KU MA'AURATA

Ni kam kina matan aure kizo kina bayyana kwalliyar ki ta han'yar daura hatunan ki a social media, shin kina tallata kan ki wa bestie ki ne, ko wa daukacikn al'umma, ?

Kai kuma da ka yarda kabar matar ka take kwalliya tazo tana baza hotuna na capacity a social media ka yarda ta tallata wa duniya kanta ne ko bakasan me kishi ba ?

Sannan in ta wannan han'yanne sanadiyyar su hadu da wani har lalata ko fasikanci ya shiga me zaka gaya wa Allah kai mijin da ka yarda matar ka ta tallata kanta ga duniya ?

Allah ya ce a gaya maku cewa

وَقُل لِّلۡمُؤۡمِنَـٰتِ یَغۡضُضۡنَ مِنۡ أَبۡصَـٰرِهِنَّ وَیَحۡفَظۡنَ فُرُوجَهُنَّ وَلَا یُبۡدِینَ زِینَتَهُنَّ إِلَّا مَا ظَهَرَ مِنۡهَاۖ وَلۡیَضۡرِبۡنَ بِخُمُرِهِنَّ عَلَىٰ جُیُوبِهِنَّۖ وَلَا یُبۡدِینَ زِینَتَهُنَّ إِلَّا لِبُعُولَتِهِنَّ أَوۡ ءَابَاۤىِٕهِنَّ أَوۡ ءَابَاۤءِ بُعُولَتِهِنَّ أَوۡ أَبۡنَاۤىِٕهِنَّ أَوۡ أَبۡنَاۤءِ بُعُولَتِهِنَّ أَوۡ إِخۡوَ ٰ⁠نِهِنَّ أَوۡ بَنِیۤ إِخۡوَ ٰ⁠نِهِنَّ أَوۡ بَنِیۤ أَخَوَ ٰ⁠تِهِنَّ أَوۡ نِسَاۤىِٕهِنَّ أَوۡ مَا مَلَكَتۡ أَیۡمَـٰنُهُنَّ أَوِ ٱلتَّـٰبِعِینَ غَیۡرِ أُو۟لِی ٱلۡإِرۡبَةِ مِنَ ٱلرِّجَالِ أَوِ ٱلطِّفۡلِ ٱلَّذِینَ لَمۡ یَظۡهَرُوا۟ عَلَىٰ عَوۡرَ ٰ⁠تِ ٱلنِّسَاۤءِۖ وَلَا یَضۡرِبۡنَ بِأَرۡجُلِهِنَّ لِیُعۡلَمَ مَا یُخۡفِینَ مِن زِینَتِهِنَّۚ وَتُوبُوۤا۟ إِلَى ٱللَّهِ جَمِیعًا أَیُّهَ ٱلۡمُؤۡمِنُونَ لَعَلَّكُمۡ تُفۡلِحُونَ

Kuma ka gaya wa mata muminai su runtse gannen su, kuma su kiyaye farjinsu daga afkawa zina, kada su bayyana adonsu kadai sai abin da ya bayyana daga gare su na halacci, kuma sui lulluɓe ƙirjinsu, kada su bayyana adon su kadai sai ga mazajen su, ubannin su, 'yan'uwan ubannin su, 'yayyan su maza, ko surukan su. 'Yayyan mazansu, ko 'yan'uwansu maza, ko 'ya'yan 'yan'uwansu mata, ko matansu, ko waɗanda hannayensu na dama s**a mallaka, ko mazan da ba sa sha'awar maza, ko yara waɗanda ba su kai ga balaga ba. Mata su ɓoye farjinsu kuma kada su buga ƙafafunsu don bayyana abin da s**a ɓoye na adonsu. Kuma ku tuba ga Allah da tuba, ku duka, ya ku muminai, domin ku yi nasara.

Kunji ko baku ji ba ?

Manzon Allah صلي الله عليه وسلم ya ce

عَنْ محمَّد بْنِ عَمَّارٍ، عَنْ عَمَّارٍ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُ قَالَ: قَالَ رَسُولُ اللَّهِ -صلى الله عليه وسلم-:"لا يدخل الجنة ديوث

An karbo daga Muhammad ibn Ammar, daga Ammar ( Allah Ya yarda da shi ), wanda ya ce: Manzon Allah ( tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ) ya ce: " Bazai shiga Al'jannah ba, wanda baya kishin iyalin sa.

Malamai magada annabawa sun tofa al'arkacin bakin su

Kishi da sanin mutunci ko girman aure shine bin dokokin Allah, su mata tsare su ake cikin gida ( kulle ) ko in sai sun fita to ga abinda Allah ya fada

Allah ya ce

وَقَرۡنَ فِی بُیُوتِكُنَّ وَلَا تَبَرَّجۡنَ تَبَرُّجَ ٱلۡجَـٰهِلِیَّةِ ٱلۡأُولَىٰۖ وَأَقِمۡنَ ٱلصَّلَوٰةَ وَءَاتِینَ ٱلزَّكَوٰةَ وَأَطِعۡنَ ٱللَّهَ وَرَسُولَهُۥۤۚ إِنَّمَا یُرِیدُ ٱللَّهُ لِیُذۡهِبَ عَنكُمُ ٱلرِّجۡسَ أَهۡلَ ٱلۡبَیۡتِ وَیُطَهِّرَكُمۡ تَطۡهِیرࣰا

Kuma ku tsare su a cikin dakunan su, kar ku bari su dinga fita irin fita ta matan jahiliyyan farko kuma su tsayar da sallah su bada zakkah, suyi wa Allah da manzon sa biyayya, hakan na nufin cewan Allah yana nufin ku ne da ya tsarkake ku daga kazanta ya ku ahlal baiti sannan ya tsarkake ku starkakewa

Allah ya bada ikon gyarawa ya kuma sa muyi tarayya a cikin lada,

ALLAH YA MANA TAUFIQI

29/06/2026

GOMBAWA GA NAKU

🏆 ‘YAR NAJERIYA TA LASHE GASAR HADDAR ALƘUR’ANI TA DUNIYA A ƘASAR JORDAN

Hajara Ibrahim Dan’azumi, matashiya ‘yar shekara 19 daga Jihar Gombe, ta samu babban nasara bayan ta zo ta ɗaya a Gasar Mata ta Kasa da Kasa ta Haddar Alƙur’ani ta Hashemite karo na 18 da aka gudanar a ƙasar Jordan.

Muhimman Bayanai Kan Nasarar:

• Ta zama ta farko a fannin hadda Al'qur'ani cikakke ( Hizifi 60 ) tare da ƙa’idodin Tajwidi kamar yadda marubutan suke ce

• Ta samu maki 99.5 cikin 100.

• Ta doke mahalarta gasar sama da mutum 40 daga ƙasashe 38 zuwa 39 na duniya.

• A lokacin da ta samu wannan nasara, tana mataki na 200 leven ne a fannin Botany a Jami’ar Jihar Gombe.

Hafuza hajar fatan al'khairi Allah ya kara ilimi ikhlasi tawadu'u da ayyuka na al'khairi

28/06/2026

Al'hamdulilah maa shaa Allah, Addinin Musulunci ya samu ƙaruwa, tsohon faston Amurka Dr. Samuel Earle Shropshire ya karɓi Musulunci

Rahotanni sun ce Dr. Samuel Earle Shropshire, tsohon fasto kuma masanin tauhidi daga Amurka, ya rungumi Musulunci bayan nazari mai zurfi kan Alƙur’ani Mai Tsarki yayin da yake aiki a wani aikin fassara a Jeddah da ke Saudiyya, inda ya bayyana cewa saƙon tauhidi da koyarwar Alƙur’ani sun ja hankalinsa zuwa karɓar Musulunci.

Maruwaita wannan labarin sune 👉HAN Hausa👈

28/06/2026

Kwamachala

28/06/2026

Cikin Hoto | Ɗaliban Makarantar Mu'assasatu Shaikh Muhammad Rabiu Litahfizul Quran Goron Dutse, Kano.

Cotesy Ahlul Qur'an TV

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Abuja