Tijjaniya Muslim Student Association Health Tech.Ningi Chapter
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tijjaniya Muslim Student Association Health Tech.Ningi Chapter, .
We are health students practitioners in Ningi Bauchi L G A, the page was created possibly to announce every real information regarding to school program and Islam program in general, and it hold and control by Timsan officials of the school.
13/11/2024
Mu Tijjanawa ga aikin mu nan ba dare ba rana shine abincin mu wato zikiri kamar yadda sayyada Aisha R D A tace ma'aiki yakasance yana ciki a kowani lokaci, sai dai kash wai a wannan zamanin har zaka zauna kana zikiri wani bawa yace maka wai waya saka. To kabashi amsa da cewa Annabi yace ko wace zuciya tana da magogi, magogin zuciya shine zikirin Allah.
07/10/2023
Registration guideline and fee for new admitted student in to various department of Bill and Melinda Gate College of Health Technology Ningi.
07/10/2023
Weeding program short listed for 2023/2024 Bill and Melinda Gate College of Health Technology Ningi. May Allah make success to the succeded
16/09/2023
Yan'uwa masoya Sayyiduna Rasulullahi Sallallahu Alaihi Wasallama Mu shagalta da wadannan baitoti don don tuna Sayyiduna Abulkasim Sallallahu Ala Man'la Nabiyyi Ba'adahu
TAMBAYA? TAMBAYA? TAMBAYA?
Mufa Annabi dashi mukazo duniya shiya yake gudana cikin jini da sassan jikin mu a matsayin ruwan jiki da jini(Blood and Body Fluid).
Tambayar shine
To yaya zai yiyu mubarshi kuma abubuwan dasuke gudana acikin jikin mu bazasu daskare ba?
