Sani latter
Am Muslim
27/07/2025
Congratulations Nigeria
05/02/2024
Happy birthday neymar jr
03/08/2023
An tsinci gawar wata yarinya bayan dirƙa mata fy*ɗe a faskari jihar katsina.
Yadda aka wayi gari a garin Kanon-Haki dake karamar hukumar faskari jihar Katsina da faruwar wani mummunar al'amari dangane da rasa rai na wata yarinya mai kimanin shekaru 15 cif a duniya.”
“Al'amarin ya zo da rikitarwa inda ake zargin wani matashi da aikata wannan ta'asa bayan ya afka mata da sunan kece mata budurcinta bayan biyan buƙatarta sannan kuma nan take ya aikata lahira kamar yadda muka samu labarin faruwan hakan.
Jaridar ALFIJIR HAUSA ta samu tabbacin yanzu haka matashin yana hannun jami'an hukumar 'yan sanda na ƙaramar hukumar faskari ɗin domin ci gaba da bincike a kansa.
ALFIJIR HAUSA
31/07/2023
21/06/2023
Click here to claim your Sponsored Listing.
