Mermu’s Collection
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mermu’s Collection, Health/Beauty, Gusau.
05/06/2026
Available
09/04/2026
Plz 🙏 kuzo kuyi mani ciniki available ne
18/10/2024
WANI ABU SAI YA'YA MATA 💪
_ Mace zata iya yin Blocking Dinka, takuma goge Lambarka sannan tace kada Ka kara kiranta har Abada. Amma sai ta koma gefe tana jiran ganin sakonka. Kada ka tambayeni Dalili, domin matane kadai zasu iya yi maka Bayani.
_ Ɗan uwa inaso ka Sani ita fa Macen da take mutukar kaunarka da Gaskiya zata iya yin "Blocking" Dinka a WhatsApp, Facebook, sannan ta dinga karbar wayar kawayenta tana dubawa taga yadda kake tafiyar da Al'amuranka ko Don taji sanyi cikin ranta.
_ Zasu iya furta maka munanan kalamai da nuna cewa alaka ta Kare a tsakaninku a gabanka. Amma a gefe guda zata kwaranyar da Hawaye Mai radadi a saboda kaunarka. Zuciyar Mata na da Mutukar taushi fiye da tafukan kafar Jariri.
_ Macen dake mutukar kaunarka, zata iya yin fada da kai, Kuma ta kwanta Gado daya tare da kai, sannan ta bada tazara a tsakaninku Wanda Mutum 10 za su iya shiga tsakaninku. sannan a hankali ta dinga juyowa domin ta gani ko ita kake kallo ko Kuma ka juya Mata Baya, duk a saboda kaunarka.
_ Abinda nakeso nace shine, Kada ka ɗauki Mataki akan wasu kalamai da Mace ta Furta maka a Lokacin da take cikin fushi, domin mafi yawan Lokutan da suke cikin fushi abinda s**a furta ba shineh har cikin Zuciyarsu ba.
Allah ya muku Albarka yaku nisa'u ya azurtaku da mazajen aure na gari masu 'kaunar ku ba masu sonku dan kyalkyalin dake tare daku ba 🥰🥰.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Mermu’s Collection posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
