Zauren Hikima
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zauren Hikima, Health/Beauty, No. 210 LAWAN Street BELA TWON, Gusau.
13/01/2021
*MAGANIN SANYIN MATA KO INFECTION*
■ *✎SIRRIN DUNIYAR MAGUNGUNA* ■
Idan mace tana fama da kaikayi ko kuraje ko fitar farin ruwa mai wari ko bushewa ko daukewa ko budewa da kwailewa da rashin sha'awa ko gamsuwa da sauran cututtukan sanyi, sai a gwada daya daga cikin wadannan hanyoyi.
✎ A samu Saiwar Garafuni da Sassaken Magarya, sai a tafasa, idan ya dan huce sai mace ta dinga k**a ruwa da shi. Kullum sau daya.
Yana maganin budewa da kaikayi.
✎ A samu Garafuni da Sassaken Sanya sai a tafasa,
Sai mace ta dinga shan rabin kofi da safe, rabi da yamma.
Yana fitar da dattin mara da maganin farin ruwa mai wari.
✎ A samu Furen Tumfafiya, sai a shanya ya bushe, a daka a dinga zubawa a cikin Nono ana sha.
Yana magance matsalar ruwan infection.
✎ A samu Lalle da Ganyen Magarya da Kanumfari, a hada waje daya a daka sannan a tafasa a zuba farin miski a ciki. Idan ya dan huce sai ta shiga ciki ta zauna tsawon k**ar minti goma.
Yin haka yana maganin kaikayi da kuraje da budewa da dadewar gaba.
✎ A samu Kabewa a dafa ta, bayan an dafa sai a tsame daga ruwa a jajjagata ko a birga, a zuba Madara ko Nono sannan a sa Zuma a sha.
Wannan yana mganin rashin sha'awa da bushewa da rashin gamsuwa.
■ A dafa Zogale, idan ya dahu sai a murje shi ko a dama, a tace, a yi lemon juice da shi.
Yana maganin fitar farin ruwa mai wari da cushewar mara kuma yana kara ni'ima.
■ A samu `Dan-Tamburawa da Albabunaj a tafasa a zuba Man Hulba a ciki.
Sai ta dan tsuguna tururin ya dinga shigarta.
Idan ya dan huce kuma sai ta shiga ciki ta zauna.
Zai magance mata kaikayi da kuraje kuma yana sa matsewa.
■ A samu Farar Albasa da Kanumfari da Citta da Malmo da Barkono da Raihatul Hubbi, sai ta dake su tayi Yaji ta dinga cin abinci da shi.
Yana saukar da ni'ima da magance duk
matasalolin sanyi.
■ A samu Sabulun Zaitun da Sabulun Habba sai a daka su.
A samu ganyen Magarya da Garin Bagaruwa a daka a tankade.
Sai a zuba akan sabulan da aka daka sannan a kwa6a da Ma'ul Khal, a zuba Man Tafarnuwa da Farin Almiski.
Sai
13/01/2021
Assalamu Alaikum
Mun dawo
Maganin Kurajen Fuska Kenan
A Jaraba A Gani Za A Sha MaMaki
In Allah YaYarda
Kurajen fuska ko pimples a turance wasu kuraje ne da s**a fi fitowa a
fuska musamman idan mutum yana ta’ammali da mayuka iri-iri ba tare
da kula da man daya dace da fatar fuskar ba.
Matsalar kurajen fuska tafi shafar Mata musamman matasa inda za’a
ga wasu matan har nikab suke sanyawa a fuskokin Su saboda kar aga
ta’adin da kurajen s**a Yi musu a fuska.
Maza ma s**an fuskanci irin wannan matsala ta kuraje a fuska sosai.
Kadan daga cikin Abubuwan dake janyo
kurajen fuska sun hada da:-
(1) yawan cin Abu Mai maiko.
(2) Amfani da mayukan da Basu dace da fatar fuska ba
(3) Kwayoyin cuta
(4) Shiga rana sosai
Mutane da dama kan kashe makudan kudade don sayan maganin da
zai magance musu kurajen amma kuma yawanci ba’a samun biyan
bukata.
Ana iya magance kurahen fuska ta wadannan hanyoyin :
(1) Bawon lemon zaki:
Ana shafa bawon lemon zaki a inda abin ya shafa Sai a barshi ya
kwana da safe Sai a wanke da ruwan dumi.
(2) Zuma:
Ana samun zuma Mai kyau a goga da auduga a fuska, a barshi zuwa
Yan mintuna Sai a wanke. Za’a iya maimaitawa k**ar sau biyu a rana
har kurajen Su fita.
(3) Ruwan lemon tsami:-
Ruwan lemon tsami wata sahihiyar hanya ce mai matukar amfani
wajen maganin kurajensosai
a.
Lemon tsami yana taka rawar gani sosai wajen kashe kananan
kwayoyin cuta a fuska da kuma fitar da maikon fuska.
Yadda za’ayi amfani da lemon tsami shi ne a samu lemon tsami a
matse ruwansa sai a samu auduga mai tsafta a dinga goge fuska
dashi kafin a kwanta bacci, da safe sai a wanke fuskar da ruwan
dumin.
Za’a iya maimaitawa sau biyu ko uku a rana har kurajen su fita.
(4) Ganyen darbejiya / Man darbejiya
Ana kwaba ganyen darbejiya da man darbejiya a shafa a fuska zuwa
mintuna biyar sai a wanke da ruwan dumi ko a
dinga shafa man darbejiya da auduga a fuskar har zuwa lokacin da
kurajen
zasu baje.
YADDA MATA ZAA RABU DA CUTAR INFICATION
A samu Sabulun Zaitun da Sabulun Habba sai a daka su. A samu ganyen Magarya da Garin Bagaruwa a daka a tankade. Sai a zuba akan sabulan da aka daka sannan a kwaba da Ma’ul Khal, a zuba Man Tafarnuwa da Farin Almiski. Sai mace ta dinga k**a ruwa da shi kullum sau daya. Da ruwan dumi amma ake tsarki da shi. Wannan Sabulu ya na maganin kuraje da kaikayi da fitar wari.
10- A samu Man Zaitun da Man Habba da Man Tafarnuwa da Man Kanumfari sai a hade su waje daya. Mace ta dinga shan cokali daya kullum kafin ta karya. Ya na wanke dattin mara kuma ya na samar da ni’ima.
11- A samu Ciyawar Kashe-Zaki da Farin Magani sai ta hada waje daya ta dinga jika rabin karamin cokali ta na sha. Sannan ta dinga shan Man Zaitun Cokali daya kullum kafin ta karya. Wannan ya na maganin dattin mara da wanke daudar mahaifa.
12- A bare tafarnuwa, idan za ki kwanta bacci sai ki dauki sala daya ki yi matsi dashi, ana son idan mace za ta yi wannan hadin to miji ya daga mata kafa wato kada ya kusance ta, Da safe sai ta tafasa garin hulba ta zauna a ciki zata yi hakan har tsawon kwana uku.
13- Ki hada hulba da bagaruwa guri daya, ki dafa idan ruwan ya sha iska sai ki zauna a ciki, kuma ki samu man habbatussauda ki yi matsi da shi.
Ga wadanda basa iya hadawa tabbas munada hadaddun mugunan insha Allah kuma
Kuyi like and share zaku amfana
YADDA MATA ZAA RABU DA INFECTION KWATAKWATA INSHA ALLAH.
munyi binciken cewa kashi tisiin bisa dari na mata na fama da wannan matsala kuma muna samon complain sosai akan wannan lalura saboda haka muka yanke shawarar taimaka yanuwa mata da yadda muke hada magungunan wannan matsalar indai akabita to insha Allah zaa rabu da infection kwata kwata da ikon Allah ga hanyoyin k**ar haka.
1- A samu Saiwar Garafuni da Sassaken Magarya, sai a tafasa, idan ya dan huce sai mace ta dinga k**a ruwa da shi. Kullum sau daya. Yana maganin budewa da kaikayi.
2- A samu Garafuni da Sassaken Sanya sai a tafasa, mace ta dinga shan rabin kofi da safe, rabi da yamma. Ya na fitar da dattin mara da maganin farin ruwa mai wari.
3- A samu Furen Tumfafiya, sai a shanya ya bushe, a daka a dinga zubawa a cikin Nono a na sha. Ya na magance matsalar ruwan infection.
4- A samu Lalle da Ganyen Magarya da Kanumfari, a hada waje daya a daka sannan a tafasa a zuba farin miski a ciki. Idan ya dan huce sai ta shiga ciki ta zauna tsawon k**ar minti goma. Yin haka yana maganin kaikayi da kuraje da budewa da dadewar gaba.
5- A samu Kabewa a dafa ta, bayan an dafa sai a tsame daga ruwa a jajjagata ko a birga, a zuba Madara ko Nono sannan a sa Zuma a sha. Wannan yana mganin rashin sha’awa da bushewa da rashin gamsuwa
6- A dafa Zogale, idan ya dahu sai a murje shi ko a dama, a tace, a yi lemon juice da shi. Yana maganin fitar farin ruwa mai wari da cushewar mara kuma ya na kara ni’ima.
7- A samu Dan-Tamburawa da Albabunaj a tafasa a zuba Man Hulba a ciki. Sai ta dan tsuguna tururin ya dinga shigarta. Idan ya dan huce kuma sai ta shiga ciki ta zauna. Zai magance mata kaikayi da kuraje kuma ya na sa matsewa.
8- A samu Farar Albasa da Kanumfari da Citta da Malmo da Barkono da Raihatul Hubbi, sai ta da ke su ta yi yaji ta dinga cin abinci da shi. Ya na saukar da ni’ima da magance duk matasalolin sanyi.
Please share and like my page zauren Hikima
Daure dan Allah ka/kiyi like na wannan page kuma ataimaka ayi share domin "yan uwan ku suma su amfana
MAGANIN SAURIN INZALI GA MAZA
Maza da dama na fama da wannan matsala ta saurin kawowa maniyyi kafin matansu su kawo, kuma hakan na yin tasiri wajen rage dankon soyayya Saboda haka, duk wanda ke fama da wannan matsala ta saurin biyan bukata kafin Matarsa sai ya yi amfanin da 'ya'yan bagaruwa don maganin wannan matsala.
Yadda zai yi shine, ya samu 'ya'yan bagaruwa wadanda su ka bushe, ya daka su, ya ke zubawa a ruwa ya na sha, In Allah Ya nufa za a dace dan Allah duk wanda yasamu wannan sakon yazama wajibi ya watsama yanuwa sabida dayawan mutanen wannan zamani suna fama da wannan matsalar Allah yasa mudache Ameen
Please like and share my page
DAGA DR RABI'U GUSAU
"yar uwa ta
Kada ki taba yadda d cewa ke kyakkyawa ce
Koda kuwa mutanen duniya sin taru suna ziga ki suna yabon kyan fuskarki
Idan kuma har kika dauki madubi kika dubi fuskarki har kika amincewa zuciyar ki cewa ke kyakkyawa ce
To babu shakka zaki wahalar d dukkan wanda y ce yana son ki
Kuma Sannan zaki sanya maza da yawa yin nadamar sanin ki a rayuwa
Amma kiyi hakuri fa shawara ce
Barka ziyartar zauren hikima gida mai albarka
13/10/2019
Barka ziya
Barka da ziyartar zauren hikima gida mai albarka
ZAUREN HIKIMA ®
|
DAGA DR. RABI'U GUSAU
|
SHAWARA GA "YAMMATA WADANDA SAMARI SUKE CEWA SUNA SON SU A SOCIAL MEDIA
|
Ba laifi bane ba dan wani namiji yace yana son ki a social media
A farko dai yana dai ki nutsu ki kalli yanayin maganar sa
Ki bi a hankali domin ki fahimci cewa dan Allah yake son ki ba da nufin yaudara ba
Sannan kuma
Kisa a ranki ba yaudara ce ta kawo shi gunki ba
Ki dauka da namijin da ya zo gidan ku yace yana son ki
Da shi da kuka hadu a Facebook ko Whatsapp yace yana son ki dukkan su nufi ne na Allah
Kuma Idan Allah Ya nufa Sai kuyi aure kuma a zauna lafiya
|
Kada ki kalli ke "yar masu kudi ce shi kuma talaka ne
Kiyi nazari sosai
Sau da yawa a wannan zamanin wacce ta aure mai kudi tafi shan wahalar aure sama da wacce ta auri talaka
Ki dauka
Jin tsoron Allah
Shine jin dadin zaman aure tsakanin ki da mijin ki
|
YAKU IYAYEN MU MATA!
ga babbar shawara
Wlh Idan ke "yar masu kudi ce
Da Zakiji shawara ta
Kada ki yadda ki auri mai kudi ko Dan mai kudi
Kiyi nazari sosai Akan shawara ta zata amfane ki
Sannan kuma
Talaka shine wanda kullum burin sa me zaiyi domin ya faranta miki
Domin a kullum tinanin sa badan wani abin hannun sa yasa kika aure shi ba fa dan tsabar kaunar sa ne yasa kika ki dukkan masu kudi da motoci kika ce Sai shi
|
To dalilin wannan tinanin
Ko da kin masa laifi ko kuskure bazai taba nuna miki ba domin yasan kina son sa tsakanin ki da Allah bada ganganci kika masa wannan kuskuren ba
|
Akashe muna rokon Allah Ya bawa dukkan ma'aurata zama lafiya da hakuri da juna
Ya Allah ka bamu ikon kiyaye dukkan dokokin ka Ka yafe mana kuskuren mu kasa mu cika da imani
|
Dan Allah
Kuyi share na wannan post domin "yan uwan ku Musulmi su amfana
|
Ku tare mu a sati mai zuwa
Daga
+++ +++
ZAUREN HIKIMA
!
DAGA DR. RABI'U GUSAU
!
TINATARWA
!
Aduk inda Allah yace kubi ni kubi Manzo na (S.A.W.W) to mafiya yawan ayoyin Sai kaji yace ku kyautatawa IYAYE
Sannan duk d cewa zamanin da muke ciki a yanzu ba sosai ake biyayya ga iyaye ba
Amma
Duk Sanda K**e hira da saurayin ki
To dazarar aka aiko kanwar ki ko kanin ki
Akace miki umma tana kira
Kika ce to gani nan zuwa
Kuma kika share da wannan Kiran bakije ba
Har shi da kansa yace miki kije gun Kiran umma mana
Ke kuma sabida tsabar dadin hira har kina ce masa
Aa kabari mu gama hira ai zanje
To ke kina tinanin kin birge shi kina masa hira mai dadi
Shi kuma zaina kallon ki marar tarbiyya tinda bakya girmama mahaifiyar ki to tasa bazaki girmama ba
!
Daga haka zaki ga ya rage zuwa
Sai ki fara tambayar kanki
Wai lafiya wane bai zo ba kin manta da kin amsa Kiran umma da kikayi a gaban sa
Wannan dalilin sau da yawa yasha rusa soyayya
Kuma Idan ya daina zuwa ma bai yaudare ki ba sabida halayyar ki ce ta kore shi,
!
Abu na gaba "yammata
Duk saurayin da yace wance ina son ki
Ko da a social media Kada ki masa wulakanci
Wanda kuma ya nuna ya damu dake kema yana da ki kula dashi domin ba wanda zai damu dakai Sai masoyin ka
Wlh
Da makiyin ka zaiga zaka fada rijiya kauda kan sa zaiyi domin Kada ma ya tausaya maka ya fada maka inda zaka fada
!
Bana manta wani Abu da ya faru a garin KAFI
Wani bawan Allah ne wata yarinya budurwa tazo wucewa Sai ya kira sunan ta yace wance
Budar bakin ta Sai tace ka kira sunan mahaifin ka da mahaifiyar ka
Tadai zageshi sosai ta wuce
A kwanana atashi Watarana Sai ta aiko masa da sako tana son sa
Daga karshe dai Sai ya aure ta
Acikin abokan ango akwai wani dan uwan ta
Sunzo raka ango Sai yace
Ango kira sunan amarya Sai ango yace wance tace na'am
Sai dan uwan nata yace Mata
To yanzu kuma sunan mahaifiyar sa ne ya kara kira?
Sai kunya ta k**ata sabida ta tino wulakanci da tayi masa a baya!
!
"yammata
Koda a social media ko a fili
Ku gaji wulakanta masoyin
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Telephone
Website
Address
Gusau
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Zauren Hikima posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
