Manir Sani Shanawa
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Manir Sani Shanawa, Health/Beauty, unguwar kanawa, Ibadan.
17/04/2023
Za a cika Azumi 30
A ranar Asabar mai zuwa ake sa ran yin Sallar Idin bana a Saudiya da ma galibin kasashen Larabawa.
Ma'aikatar Kula da Lamuran Addini ta kasar, tare da hadin gwiwa da Hukumar amfani da Fasahar Zamani don hango wata, sun sanar da cewa, zai yi wuya a iya ganin watan Ramadan da ido ba tare da amfani da na'ura ba, don haka za a cika Azumi talatin a wannan shekarar.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Website
Address
Ibadan
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Manir Sani Shanawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
