SO BA KYAWU BANE

SO BA KYAWU BANE

Share

DAGA RUHI NA

12/01/2022

SARAUNIYAR ZUCIYATA
A duk lokacin da gari ya waye sabuwar rana ta fara, na kam tsinci kaina cikin farin ciki saboda ina da ke a rayuwata.
KI YARDA DANI

10/01/2022

JAGORA TACE KE
Namakance bana ganin akan soyayyar ki ban damuba koda wane hali zashiga,saboda na sani cewa farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan taba mantawa dake ba masoyiyata!

08/09/2021

Ka kyautata da abunda kake dashi na daga kudi ko abinci ga masu bukata, Allah ze daukaka saman makiyan ka.
ALLAH YABAMU IKO

28/08/2021

KECE TAWA
kece abar kauna ta farin cikin rayuwata alfaharin zuciya ta muradin raina, kasancewar ki a rayuwata kan sanyaya zuciya ta.

08/07/2021

BUDURWA TA
idan aka tambaye ni cewa ke luuluu ce, zinari ko tagulla zance aa Amma kin fisu kyau.
INA SONKI
(AYA family)

06/07/2021

SO MAKAHO NE
kusani cewa shifa so baya ji baya gani, b***e ya sanar da Kai/ ke yaushe ze shiga ko kuma ina ze shiga.
Shi so kawai jinshi akeyi yashigo a lokacinda yake so yafita a lokacinda yaso, baza ka/ki iya sakashi ko cireshi ba.

(AYA family)

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Jalingo?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Jalingo
Jalingo

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SO BA KYAWU BANE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Jalingo.