HM KAYAN KOLI STORE

HM KAYAN KOLI STORE

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from HM KAYAN KOLI STORE, Health/Beauty, Q11 kudansa Road kawo kaduna, Kaduna.

13/05/2026
11/05/2026

Shin kun taɓa amfani da Aidon Fruit? 🌿
Wata itaciya ce mai tarin alfanu ga lafiyar jiki. Ana amfani da ita wajen taimakawa

✔ Rage sanyin mara / infection
✔ Taimakawa masu hawan jini
✔ Kara lafiyar jiki gaba ɗaya
✔ Taimakawa narkewar abinci

Idan kuna buƙatar cikakken bayani akan Idon Fruit, ku tuntube mu yanzu

07032247691
Sayan ɗaya ko sari akwai a
HM Kayan Koli Store.

10/05/2026

Ashwagandha Root na daga cikin shahararrun ganyayyaki masu amfani wajen ƙara kuzari da inganta lafiyar jiki. Wasu daga cikin amfaninsa sun haɗa da:

✅ Taimakawa rage damuwa da gajiya
✅ Ƙara kuzari da ƙarfin jiki
✅ Taimakawa samun nutsuwar barci
✅ Ƙara ƙarfin maza da mata
✅ Taimakawa ƙwaƙwalwa da maida hankali
✅ Taimakawa garkuwar jiki aiki yadda ya kamata

Available at HM Kayan Koli Store
Mai siya ɗaya ko sari
Call/WhatsApp: 07032247691

07/05/2026

Available at kayan koli store
07032247691

07/05/2026

Kana neman hanya ta lafiya wajen kula da jikinka?
Ganyen Bay na taimakawa wajen:
Narkewar abinci
Rage kumburin ciki
Kara lafiyar jiki
Rage damuwa
Taimakawa wajen kula da sugar
Ana amfani dashi a tea ko girki domin samun amfaninsa.

Available at
HM Kayan Koli Store

Mai sayan daya ko sari
07032247691

05/05/2026

🌿 CINNAMON STICKS AVAILABLE! 🌿
Kana neman hanyar inganta lafiyarka ta dabi’a?
Kirfa mai sanda na taimakawa wajen:
Rage sugar
Rage kiba
Kara karfin jiki
Gyara narkewar abinci

Akwai a HM Kayan Koli Store
Call/WhatsApp: 07032247691

Muna siyarwa daya ko sari
Delivery available

04/05/2026

Kana neman lafiyar jiki da ƙarin kuzari?

Walnut na ɗaya daga cikin abinci mafi amfani da ke taimakawa:
Ƙarfafa kwakwalwa
Kare zuciya
Inganta fata da gashi
Rage kiba da kumburi

📍 Akwai shi yanzu a
HM Kayan Koli Store
07032247691

Mai saya ɗaya ko sari
Available ✔

02/05/2026

🌶 Cayenne Pepper Available
📍 HM Kayan Koli Store
📞 07032247691

01/05/2026

Kana neman rage sukari ko kula da lafiya? Stevia Leaves shine mafita!

Ba ya ƙara sugar a jini
Ya dace da masu diabetes

Available at Kayan Koli Store
Sayan daya ko sari

07032247691

🚚 Muna delivery

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Q11 Kudansa Road Kawo Kaduna
Kaduna
800283