Khadijah Aminu

Khadijah Aminu

Share

Khadyn Mahmah💞

Photos from Khadijah Aminu's post 16/06/2026

Nabude sabon group a WhatsApp me bukata Yana comments section

Photos from Khadijah Aminu's post 16/06/2026

Good night my beautiful bestie bilkisu shema baiwar allah

Photos from Khadijah Aminu's post 16/06/2026

Da yadda maza suke takura mana muyi Aure ace Aurar mu suke da mun rage yawa magana gaskiya

Photos from Khadijah Aminu's post 14/06/2026

Zama haka a Wanan rayuwa akwai matsala

Photos from Khadijah Aminu's post 14/06/2026

CÍGIYA! CÍGIYA!! CIGÍYA!!!

Sún ce sun fito daga garín Kudàn wurín addu'ar bakwai akan hanyar su ta dawowa s**a sami haɗàri akan machíne su kaɗai a garín Dakace kan titin Amana kan hanyar Zaria. Dukkàninsu biyun babu mai waya a cikinsu basu kuma haddace lambar kowa ba.

Ɗaya daga cíkin su yace shi ɗãn Pambegua ne ɗayan kuma yàce a garin Zuntu yake. A yanzu haka an garzaya dasu babban asíbítin Shika dake Zària.

Don Allah ayi sharing don saƙon ya isa ga Makusantan su. Allah Ya basu lafiya Ya kuma kiyaye na gaba. Amee Ya Rabb.

copied👌
Alh Muhammed Bakir

Photos from Khadijah Aminu's post 14/06/2026

Alhamdulillah Saleem Goje and Hadiza Gabon

Har yanxu babu wanda yake da tabbacin cewa da ita yake magana mutum zai amsan lamba ya saka duk sunan da yake so.

Yan Arewa munafukai babu abunda kuka iya sai yada sharri da mugun abu 😭

Yanxu maye ribarku inma ace wannan abun ya faru da gaske ko manta cewa duk wanda ya tona asirin wani shima sai Allah ya tona mashi asiri.

Innocent Saleem Iliyasu Goje and my favorite actress Hajiya Hadiza Aliyu ina rokon ku dan Allah duk wanda yake yayata wannan maganar kusa a kamasu a dauka mataki na shari a akansu 😭❤️🙏

Allah yasa mu dace ya karemu daga dukkan sharrin masu sharri 🙏🙏🙏❤️

Photos from Khadijah Aminu's post 11/06/2026

Barkanku da yamma fatan kinwuni lpy my favourite friend

Photos from Khadijah Aminu's post 10/06/2026

Good night cikin dare ba kan yaro bah

Photos from Khadijah Aminu's post 09/06/2026

Barkanku da safiya ina naiman Wanda zai sonic tsakani da allah babu yaudara

Photos from Khadijah Aminu's post 06/06/2026

Good night my beautiful friend

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kaduna