Faɗar Allah da Manzonsa
All about the saying of Allah and his messenger
Wajibi ne ladabi da kyautata zance cikin janabin Annabi Muhammadu SAW. Ba maganar aqida bane. Lafazin IMAM DR IDRIS ABDULAZIZ DUTSEN TANSHI HAFIZAHULLAH ya munana cikin janabin Manzon Allah.
Allah ya sakawa Malam ya ƙara masa basira da tsayuwa akan gaskiya.
Saken baki cikin janabin Annabi SAW babban izgili ne da munana ladabi. Bamu tare da duk aƙidar da ta zaɓi kanta sama da Annabi SAW
Masallaci baya cikin mallakar wanda ya gina shi koda a cikin gidansa ne.
Matar da aka daura ma aure cikin aure saboda rashin sanin me Shari'a akan saki da maida aure.
Tambaya mai tausayi da tada hankali da ta saka malam kuka mai nauyi😭
Shedar Zur a fadar Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama
Falalar Istigfari
Click here to claim your Sponsored Listing.
