Anasvootey

Anasvootey

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Anasvootey, Health/Beauty, Kofar kaura katsina, Katsina.

12/01/2023

_🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Bana Baku Labarin Abinda Yake Tafiyar Da Qulli Da Algus Da Fushi Da Munafircin Zuciyaba ? Shi ne Azumin Kwana Uku A Kowanne Wata."🌹🌹_

Nasa'i Ya Rawaito,Albany Ya Inganta

12/01/2023

WADATAR ZUCIYA

Shaykh Ibnul Uthaimin (رحمه الله) ya ce:

Yana daga cikin ni'imar Allah a kan bawa a datar da mutum da wadatar zuci (Qana'a)

Wadatar zuciyan ta takasance a wajen zamansa ne ko a abin sawarsa, ko a abin hawansa, ko cikin 'ya 'yansa ne, Idan a ka ba wa mutum wadatar zuci(A ka azurtashi da wadatar zuci) a kan abin da Allah ya ba shi, to zai wanzu yana wadatacce

شرح بلوغ المرام (٢٧٢/٦)

11/01/2023

Muji tsoron Allah yan uwa

11/01/2023

Duk wanda yake son yaji daɗin rayuwar sa ta duniya ya rayuwa cikin farin ciki da jin daɗi zuciyar sa a wanke tas tas ko wane lokaci to ya maida Al-Qur'ani a bokin zaman sa da ɗebe kewar sa.✓♥

05/12/2022

Duk abunda nakeso ina yinshi
Duk kuma abunda nake yi ina sonshi

# Anasvootey

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

Kofar Kaura Katsina
Katsina