Ciki Da Raino

Ciki Da Raino

Share

Goyon Ciki | Shayarwa | Ilimi

27/09/2026

Maza, me kuke nufi idan kuka ce 'daya tilo'? Mata kuma, me kuka fahimta? Mu ji daga gare ku...

🤣🤣🤣

27/09/2026

Tambayoyin da iyaye ke yawan dangane da jariransu. Save and Share domin gaba

27/09/2026

Wannan sakon na iya mata ne, auto!

27/09/2026

Daga wace kasa kuke tare da mu?

27/09/2026

Mu dana wannan labarin - Hikayar shehu jaha da likita

Watarana an kwantar da Shehu jaha a asibiti, sai likita yazo duba shi yagani ko yaji sauki ya sallame shi, Sai Likita ya tambayeshi : Ya jikin naka yanzu? Shehu yace: Hmmm... gashi nan dai! Da dan sauki.

Likitan ya sake tambayarsa cewa: ka fara iya cin abinci ne? Shehu yace: Har yanzu dai bana iya cin abinci sosai, Sai dai dazu ne ma da safe aka kawo min lemon roba guda biyu nasha da madara irin na shanu wanda aka dura a gora guda uku, Na kuma ci balangu yanka ashirin, da kwai guda hudu, Na sha kunu rabin lita roba daya! Wayyo!!!

Bayan nasha magani kuma naci gurasa bandashe da dankali, Dazu kuma da kyar naci duwo malmala biyu, dazu kuma An kawo min dambu a babbar langa naci abina, sanan kuma Yanzu na gama cin dafafen doya da romon kai, sannan na dan kurbi fura ludayi goma! "Likita dan Allah ka rubuta min bitamin c kona samu in dinga cin abinci sosai!

Likita yace: " a'a shehu kai kam yanzu saidai a baka bitamin D.

Photos from Ciki Da Raino's post 27/09/2026

Wasu tambayoyin da iyaye suke yawan yi akan jariransu. A Sha karatu lafiya.

27/09/2026

Ai bayan kudin kayan Haihuwa, har da kudin murnar Haihuwa, wato tukuicin amincewa da hada zuri'a da shi.

Duk wadda ta haihu ta cancanci komai fa ah to.

~Zainab Ishaq Muhammad

27/09/2026

Ni Wllh har mamaki nakeyi idan naji wata tace mijinta yabata kudin siyayyar kayan haihuwa.
~Yar fullani Yar fulani

27/09/2026

Alhamdulillah! Birnin Katsina yai sanyi sakamakon ruwan sama, kuma ana yi a wajejenku?

27/09/2026

Yi tagging din wadanda basa bibiyar shafin Ciki da Raino. Su ma su zo su amfana da shi.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ciki Da Raino posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Katsina.