Aliyu G boy

Aliyu G boy

Share

I love you my mom

Photos from Aliyu G boy's post 09/12/2025

⚔️🧕MATA NA DAWO GAREKU🧕⚔️
✍️👇


Shin laifi ne idan saurayi👦 yace yana son ki 👸❓

Abinda har yanzu baku iya zama kunyi tunani akai ba shine:

1.Maiyasa yace yana sona❓🤔
2.Maiyasa duk cikin mata ya ware ni kaɗai yace yana so❓🤔
3.Shin nakai yace yana sona ne kodai zolaya ta yake ❓🤔
4.Shin wanne irin bakin_ciki zaiji idan na furta masa mummunar kalma❓🤔
5.Shin mai yaja hankalinshi agareni harya furta min hakan❓🤔

Irin wannan tunanin yakamata ace kunyi kafin ku yanke hukunci domin duk wanda yace yana sonka bawai maƙiyinka bane.

Akan bawa masoyi tattausar kalma ne koda bakya sonshi domin ayi rabuwar Alkhairi.🤗

Amma ga inda tunaninku yake zuwa👇

1.Yaro dashi 👱
2.Bashida ko sisi 💵
3.Bashida mota 🚕
4.Yayi baki dayawa 🙎🏿‍♂️
5.Yayi dogo dayawa 👬
6.Yayi siriri Sosai 🕴
7.Yayi girma dayawa 👶

Shi kuma guy saboda baya son raini idan yatashi zuwa zai yazo miki da

_Mashin aro 🏍️
_Motar aro 🚖
_Kayan aro 👖👚
_Wayar aro 📱

Sannan ga shegiyar ƙarya saiyace ae matan yanzu saida ƙaryar. 😲

Ina jan attention dinku mata kuyiwa kanku karatun ta nutsu ku duba suwaye masoyanku na gaskia kar aje daga ƙarshe afada kwata 🙆 azo ana nadama... 😃 don mu babu ruwanmu 💁 ku kuka jawa kanku shiyasa muke binku 🚶🚶 ayanda kuke so 😉.

KE BAPA DAKE NAKE BA NAGA KINA TA HARARA TA 🙄

MATA IYAYEN AL'UMMAH NE
top fallows

20/11/2025

“Ba Laifi bane dan sister taga brother wanda yakeda Mukharimul Aklaq da son addini tace tana sonsa.”

___Sheikh Adamu Tsoho.💖

Am Naceba! Ya Kikaga Wannan Ɗin?

06/11/2025

Zancen Hikima Zuwa Ga Sisters Matasa Yan Gwagwarmaya✌️

Yake yar uwa ta sister kada ki kasance mai daukar wulakanci ko a yaya k**e rayuwa kuwa, kada ki bawa kowa damar ya taba mutumcin ki ko Shakhsiyarki

Kada ki kasance mai kwadayi (Son abin duniya) kar adon duniya ya rudeki da kyalekyalenta na banza kisan cewa ba kinzo duniya bane dan kiji dadin ta kinzo ne saboda gwagwarmayar Tabbatar da addinin Allah (T)

Ki kasance mai tausayi da kankan dakai da taka tsantsan dakai da kuma girmama kai Compusory Sai kin Girmama kanki sannan za'a girmama ki

Ya kamata ki samu sana'a saboda ki ragewa Saurayinki ko mijin ki ko Uwayenki Yawan tambayan kudi idan zakiyi wani abu wanda ya shafi rayuwarki, Amma idan kika kasance mai yawan bani bani kimarki zata ragu a idon shi wanda k**e yawan tambaya din watakila saurayinki ko mijin ki, kisan cewa ke mai daraja ce mai mutumci ba abin renawa ba

Sannan kisan cewa shi namiji dan gwagwarmaya mai tsada ne a wurin ki, kiyi masa biyayya yadda ya dace, Kisan cewa bazaki Aure shi bane saboda kiji dadin duniya babu wani abun jindadi a wannan duniyar wanda ya wuce kiyi Gwagwamaya tukuro don ka samu Yardar allah (t) da bautawa Allah domin samun kyakkyawan rabo gobe kiyama.

Allah Ka Tabbatar damu a gwagwarmayar musulunci karkashi jagorancin wakilin imam mahdi (AF) Sayyid Ibraheem Ya'aqoub Alzakzaky (H)

Ya Rabb ka bamu Abokan Rayuwa yan Gwagwarmaya wadanda zasu kula damu da Addininmu.

#𝗦𝗵𝗮𝗿𝗲🙏

-Zakiyya Bint Muhd✍️
2-Nov-2025

06/11/2025
06/11/2025

One day one time

29/09/2025

Happy mauled

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Katsina