Al-Yusrah Gastro Center
A one stop center of excellence for all medical specialty consultation with emphasis on gastrointestinal and hepatobiliary management.
we will be offering Endoscopy services together with colonoscopy and ECG as well.
02/03/2023
Muna gayyatar ƴan uwa musulmi masu fama da lalurar Ulcer da dange-dangenta suzu mu dubasu kuma mu basu magani kyauta. Kai harma da Endoscopy ga wadansu ķalilan din mutanen da s**a chanchanta. Fatan mu ko wanne musulmi ya shiga Ramadan cikin ƙoshin lafiya, ya cika azuminshi kaf, ba tare da ƙetaren ko daya ba.
Allah sa mu dace baki daya.
Barkan mu da shigowa shekarar 2023.
Zamu fara bayani kamar yadda mukayi alkawari.
Topic ɗinmu shine:
Hepatitis aka ciwon Hanta
Hepatitis na nufin kumburin hanta, watau inflammation kenan da turanci.
Yana faruwa ta hanyoyi da dama, kamar su:
1. Yawan shan Barasa
2. Shan maganin gargajiya
3. Wasu daga magungunan bature ma kan sa hakan.
4. Wasu cututtuka na musamman da akan gada.
5. Wasu kwayoyin cuta kamar su
a. Viruses
B. Bacteria
C. Fungus.
Duk dalilin da yasa Hepatitis yana haifar da alamomi makamantan juna.
Insha Allah next time zamu ci gaba.
Thanks for your time
Evening all,
Al-Yusra Gastro Centre Katsina is embarking on write ups GIT and liver diseases.
We'll be posting twice weekly.
Thanks
Assalamu alaikum masoya,
Al-Yusra Gastro Centre Katsina na farin cikin fara ķaddamar da bayanai game da cututtukan da s**a shafi cikin, maķoshi, hanji, hanta da sauransu.
Insha Allah zamu ruķa wallafa wadannan bayanai daki daki sau biyu a sati.
Mun gode kwarai.
04/05/2022
Book your own today 😊
04/05/2022
عيد كم مبارك، تقبل الله منا ومنكم صالح الأعمال.
Ramadan Kareem from Al-Yusra Gastro Center Katsina.
Our Ramadan Promo commenced today till end of the month Insha Allah.
Ramadan Kareem from Al-Yusra Gastro Center Katsina.
Ramadan Promo commenced for all services offered at our center starting from tonight.
26/03/2022
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
Katsina
820251
Opening Hours
| Monday | 14:30 - 15:00 |
| 21:00 - 22:00 | |
| Tuesday | 14:30 - 15:00 |
| 21:00 - 22:00 | |
| Wednesday | 14:30 - 15:00 |
| 21:00 - 22:00 | |
| Thursday | 14:30 - 15:00 |
| 21:00 - 22:00 | |
| Friday | 15:30 - 16:00 |
| 21:30 - 22:00 | |
| Saturday | 08:30 - 09:00 |
| 21:30 - 22:00 | |
| Sunday | 10:00 - 20:00 |
