Urban WEB
A digital hub for real stories, raw conversations, street culture, community voices, business, politics, creativity, and the everyday reality of Kt.
Muna bada labaran da ba kasafai ake ji ba. Muna nuna mutane kafin hukunci. Muna haɗa al'umma ta dijital
09/09/2026
🚨 AN KAMATA DA JARIRIN!
Wannan ita ce matar da ake zargin ta da sace jariri a Tudun Wada, Kaduna, wadda rahotanni s**a ce an k**a ta tare da jaririn. 👀
Lamarin ya jawo hankalin jama’a, amma abu mafi muhimmanci yanzu shi ne tabbatar da lafiyar jaririn da kuma barin jami’an tsaro su gudanar da bincike.
🤲 Allah Ya kiyaye dukkan yara, Ya kuma ba iyayen jaririn kwanciyar hankali.
08/09/2026
Hukumar NBTE wato (National Board for Technical Education) ta amince wa Cibiyar Fasaha da Gudanarwa ta Jihar Katsina (KSITM) da fara koyar da National Diploma (ND) a fannin Artificial Intelligence (AI) daga shekarar karatu ta 2026/2027.
Urban WEB ta rawaito cewa wannan amincewa ta bai wa KSITM damar mayar da fannin AI cikakken sashe na ilimi, bayan da cibiyar ta kasance tana koyar da HND a Artificial Intelligence a ƙarƙashin Sashen Kimiyyar Kwamfuta.
Sabon shirin zai mayar da hankali kan fannoni k**ar Artificial Intelligence, Machine Learning, Data Analytics, Intelligent Systems da Robotics, domin samar da ƙwararrun matasa da za su iya taka rawa a tattalin arzikin zamani.
NBTE ta kuma sanar da JAMB kan amincewar domin shigar da sabon shirin cikin kundin shirye-shiryen JAMB da kuma fara matakan karɓar ɗalibai.
Urban WEB tayi amfani da tallafin fasahar AI wajen haɗa muku wannan rahoton.
08/09/2026
📍Katsina Spotlight📍
Kowa yasan wannan wurin amma ba kowa ne zai iya ganewa ta wannan ɗaukar ba🤷🏾♂️
08/09/2026
Innah lillahi wainnah ilaihirrajiun
Allah ya yiwa Alhaji Ladan Wapa rasuwa a ƙasar Cairo.
Allah ta'ala ya karɓi baƙuncin dattijo, ya baiwa iyalai da ƴan uwa haƙuri.
08/09/2026
An kaddamar da sayar da hannun jarin Dangote Refinery na ₦2.15tn
An kammala bikin rattaba hannu kan yarjejeniyar sayar da hannun jarin Dangote Petroleum Refinery a Eko Hotels, Lagos, inda aka kaddamar da IPO mai darajar ₦2.15 tiriliyan ($1.6bn), wanda aka bayyana a matsayin mafi girman sayar da hannun jari ga jama'a a tarihin Afirka.
Za a sayar da hannun jari biliyan 4.1 kan ₦525 kowanne, yayin da za a buɗe damar neman hannun jarin daga 14 ga Satumba zuwa 9 ga Oktoba 2026.
Dan karamin mai zuba jari zai iya fara da hannun jari 100, wanda ya kai ₦52,500.
🚨 KAI! WAYARKA NA IYA ƁACEWA KAFIN KA ANKARA! 👀📱
Wannan bidiyon ya nuna yadda wani yaro ya sace wayar wata mata daga cikin jakarta a supermarket.
Darasin daya k**ata mu koya: kar ka taɓa ɗaukar tsaro da wasa.
👜 Ka riƙe jakarka a kusa da kai.
🔒 Ka rufe zip ɗin jakarka koyaushe.
📱 Kada ka ajiye waya ko kuɗi a inda za a iya sace su cikin sauƙi.
Ka kasance a ankare, musamman a wuraren cunkoso da kasuwanni. Ɗan sakaci na iya zama babbar asara.
👉 Kalli bidiyon, ka koya, sannan ka tura wa wasu domin su ma su kiyaye.
07/09/2026
Iyalan El-Rufai sun bai wa Ministan Tsaro wa’adin kwanaki 7 da ya janye kalamansa kan tashin hankali.
07/09/2026
5 DAYS TO GO! 🔥🎤
The countdown is getting real!
In just 5 days, the North-West zone of the MPS Media Poetry Challenge 2026 – Arewa Edition takes over Kaduna, bringing together powerful voices, inspiring stories, creativity and the rich cultural expression of Northern Nigeria.
The stage is set.
The voices are ready.
Kaduna, get ready to witness where words become change! 🔥
MPS Media Poetry Challenge 2026 – Arewa Edition
Where Words Become Change.
07/09/2026
📍 KATSINA SPOTLIGHT 🔎
Katsina ta cika da wuraren da muke gani kullum, amma shin ka san ainihin wurin da ke cikin wannan hoton? 👀
🎯 Challenge: Ka duba sosai, ka faɗi ainihin sunan wurin da kuma inda yake.
Kada ka yi guessing kawai 😄
Wanda ya sani ya rubuta location ɗin a comment! 👇
📍 WHERE IN KATSINA IS THIS?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Website
Address
Katsina
820201
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Urban WEB posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
