Darul Fawzan Tv
Darul Fawzan TV shafi ne da aka ƙirƙira domin yaɗa ilimi mai anfani bisa Al-Qur'ani da Sunnah.
Muna gabatar da karatuttukan Nahwu, Tauhidi, Hadisi, Fiqhu, Tafsiri da sauran fannoni na ilimin Musulunci
📍Kontagora, Niger State, Nigeria
09/07/2026
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Baba Gana, Rahama Ubandoma, Issaka Abdoul Moumouni
09/07/2026
Sheikh Baffa Hotoro
Darasi na 02 cikin littafin Khuz Aqeeda taka.
#خذعقيدتك
Choose the Answer.
Darul Fawzan Tv Follow
_________________Share
_________________LIKE
_________________Comment.
08/07/2026
Choose the (1) .
Darul Fawzan Tv .
.
Ba Abinda yakai karanta Dadi duk Duniya.
Darul Fawzan Tv
-------------------------------------------------
Darasi na 01 cikin littafin Khuz Aqeeda taka.
#خذعقيدتك
05/07/2026
#خذعقيدتك
Zamu fara kawo muku Krtn Littafin Khuz Aqeeda tuka , su'al da Jawab , Darasi daya bayan daya .
Dun Haka ku 👇 kasance da Shafin
Darul Fawzan Tv
🙏
. 👍
------------------------------------------------------------------
Aqeedah
mu yawaita salati ga Annabi ﷺ a wannan rana mai albarka.
اللهم صل وسلم على نبينا محمد
ﷺ
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the business
Telephone
Address
Kontagora
