MTN HAUSA

MTN HAUSA

Share

Barkada zuwa shafi jaridar MTN HAUSA

27/09/2023

Mahaifiyar Prof. Sheikh Isa Ali Pantami Kenan, Rayuwa Tayi Albarka. Allah yakarawa Rayuwa Albarka Ameen.

27/09/2023

DA DUMI - DUMI: Ranar Maulidi Muhimmiyar Rana Ce A Wajen Ka, Ko Kanayin Maulidi Ko Bakayi, Idan Har Kai Musulmi Ne ~ Inji Sheik Ibrahim Khalil.

Me Zaku Ce.?

25/09/2023

Ba a kai masa aiki na alkairi yace ba za ai ba. In dai ya gamsu abun da za ai zai amfanar da al'ummah ba tare da bata lokaci ba yake bada APPROVAL. Wallahi zuciyar maigirma gwamna HE Abba K Yusuf a tsaftace take. Ya Allah ka tabbatarwa da al'ummar jahar Kano wannan zabin da sukai. Allah kada ka bawa wadancen azzaluman nasara nan gaba. Allah duk wanda yake nufin jahar Kano da sharri, na fili da na boye, Allah kafi mu sanin su, kai mana maganin su.

Photos from MTN HAUSA's post 19/09/2023

Kano is a city in northern Nigeria and the capital of Kano State.
It is the second largest city in Nigeria after Lagos, with over 4 million residents living within 449 km²; located in the Savanna.

It is a major commercial and industrial centre and at the same time, hosts traditional industries such as leather tanning, mat making, metalworking, tailoring, and pottery manufacture. Local dye pits for cloth and leather have been used for centuries.

Unlike Lagos, much of old trade and traditions have been preserved.
When you visit Kano city, you will have the opportunity to experience the dye pits, the great city walls and hills, the local market, food, way of living, and historical monuments.

19/09/2023

YANZU-YANZU:
Sojoji Sun Tafka Juyin Mulki A Kasar Congo Brazzaville.😴

Send a message to learn more

05/09/2023
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kontagora?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Kontagora
Kontagora