Sayyida Ma'asuma
JAKADIYAR IMAMU HUSSAINI (A.S)
ZAMUYI AIKI TUQURU DIMIN KARE MARTABAN IYALAN GIDAN MANZON ALLAH (S A W W)
ALLAH KADAFA MANA
09/07/2026
HALINDA AKE CIKI.......
Sak**akon hare-haren ramuwar gayya da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta ƙaddamar ɗazu akan sansanin Sojin Am¥rk@ da ke Kuwait da Jordan, Pakistan da Qatar sun yi gaggawar neman hukumomin Iran da Amurka da su hau teburin sulhu don fahimtar juna.
A ɓangaran Jamhuriyar Musulunci, tuni ta toshe kunnen ta k**ar bata san me ake cewa ba, ta kwashi dubban Sojojin ta na ƙasa ta zuba su akan iyakar su da Iraqi ta ɓangaran Kurdawa, sak**akon lura da shirin da Am¥rk@ ke son yi don afkawa Iran ta ƙasa ta hanyar amfani da ƴan tawayen.
Yanzu haka Sojojin Iran na cigaba da sintiri da raba hankalin su gida biyu kan kammala jana'iza da fuskantar maƙiya daga wajen ƙasar, ba mamaki idan aka kammala dukkan komi da komi yau ɗin nan, Iran zata fuskanci maƙiyan ta da dukkan ƙarfin ta.
A bukukuwan bankwana da aka gabatar a Iran daga ranar 4 ga Wata zuwa yau, Shugaban ƙasar Iran Masoud Pezeshkian da Syed Abbas Araghchi Ministan harkokin wajen ƙasar, sun fuskanci martani gaba da gaba daga fararen hular Iraniyawa ba tare da zagi ko cin mutumci ba, sun tare su a T**i sun bayyana musu cewa basa ƙaunar tattaunawa ko zaman sulhu da Am¥rk@, muddin su ake mulka kuma suna da ƴancin a dubi ra'ayin su, sun zaɓi a cigaba da yaƙi da wadda s**a zamo sila na rasa Jagora da dubban Iraniyawa, ko da hakan zai kai ga shafe Iran a doron ƙasa.
Yanzu me zai faru idan Allah ya kai mu anjima ko gobe bayan dukkan Mahalarta sun k**a gaban su, yanayi ne zai bamu damar kawo muku abinda zai auku, ni nawa rahoto ne ba sharhantar gabas ta tsakiya ba, Nagode da bibiya.
09/07/2026
BANKWANA........💔
Shikkenan! Komi yazo ƙarshe, daga wannan taron an kammala duk wani shiri na binne JAGORA Shahid Syed Ali Khamenei (R), kimamin mutum Miliyan 11 ne s**a halarci taron ƙarshe na bankwana da shi yanzu haka da ake gabatarwa a Mashhad, Iran.
09/07/2026
Hotunan Zaman Ta'aziyyar Imam Khamene'i (RH) a Ataba Alawiyya da ke Najaf, wanda ya ƙunshi manyan Malamai (Maraji'ai) da ba'adin Ɗaliban Hauzozin Najaf da Qom masu tsarki, a jiya Laraba 23 ga Almuharram 1448 (8/7/2026) kafin yin Sallah ga gangan jikin mai tsarki.
Ana iya ganin Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) a bangaren manyan Malamai (Maraji'ai) a tsakiya.
Allah Ya girmama ladanku bisa wannan rashi mai girma.
09/07/2026
ƳAƳAN SYED SISTANI SUN JE OFISHIN JAGORA TA'AZIYYA......
Bayan miliyoyin mutane sun taru domin halartar jana'izar Babban Marja'i kuma Jagoran Al'ummar Musulmi da ya yi shahada, Syed Ali Khamenei (R), manyan malamai, wakilan maraji'ai da ɗaliban ilimi sun kai ziyarar ta'aziyya zuwa Ofishin Wakilin Jagora Syed Khamenei a Najaf, inda s**a miƙa ta'aziyyarsu ga babban ɗansa, Ayatullah Sayyid Mustafa Husayni Khamenei.
Daga cikin waɗanda s**a ziyarce shi akwai Sayyid Muhammad Ridha al-Sistani da Sayyid Muhammad Baqir al-Sistani, 'ya'yan Babban Marja'i Ayatullah Sayyid Ali al-Sistani, tare da wakilan ofisoshin Ayatullah Yaqubi, Ayatullah Sheikh Bashir al-Najafi, Ayatullah Khorsan, ofishin marigayi Ayatullah al-Fayyadh, Ayatullah Sayyid Sadr al-Din al-Qubanchi, Ayatullah al-Gharifi, da kuma dimbin malamai na Hauzar Najaf.
An bayyana cewa waɗannan ziyarce-ziyarcen ta'aziyya, da s**a biyo bayan gagarumar jana'izar da aka gudanar a safiyar ranar, sun nuna haɗin kan al'ummar Musulmi da kuma ƙaƙƙarfan alaƙar addini da ilimi tsakanin Iran da Iraki, musamman tsakanin cibiyoyin ilimin addini na Hauzar Qum da Najaf, Alhamdulillahi.
09/07/2026
Iran ta cigaba da Harba mak**ai masu linzami daga Arak, Khomein, Urmia, da Tabriz, zuwa kan sansanin Sojin sama na Muwaffaq Salti da ke Jordan da Kuwait.
09/07/2026
Zazzafan labari.
A karon farko sama da kwani 100 tun bayan fara yakin lran da Æm0ɍk@, babban kwamandan rundunar kare juyin juya halin Musulunci, janar Vahidi, ya bayyana a filin da za a gabatar da sallar jana'izar Shahidin Jagora Syed Ali Khamenei.
Allah ya kara kariya kwamanda.
08/07/2026
A fafatawar da akai yau da Safe, tsakanin Am¥rk@ Uwar Shaiɗ@nu da Sojin Iran, Jamhuriya ta samu Shahidai biyu, Shahid Ali Moeini, memba na rundunar sojin sama, da Shahid Shahab Amidi, mai kula da ayyukan sojin ruwa na musamman na rundunar sojin Iran. Muna roƙon Allah ta'ala ya amshi Sadaukarwar su, ya yalwata bayan su.
08/07/2026
Sgugaban Siriya Jewlani ya isa Ankara Babban birnin Turkiyya, don halartar taron NATO karo na 36. Bayan kammala taron zai gana da Shugaban Amurka Trump.
07/07/2026
Yau kenan bayan cigaba da bankwana da JAGORA Syed Ali Khamenei (R) a Haramin Sayyida Ma'asuma da ke Qom, aƙalla mutum Miliyan 4 ne s**a halarta.
— Muhammad Balaa Afuwaa
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kontagora
SHI'AIMAMIYYA
