Fityanul ISLAM LRRE L.G.A

Fityanul  ISLAM LRRE L.G.A

Share

For helping the people

31/07/2021

INNAH LILLAHI WA INNAH ILAIHI RAJI'UN

Allah Ya Yiwa Mustapha Dan Agaji Rasuwa

Allah ya yiwa dan agajin Darikar Tijjaniyya, mai suna Mustapha rasuwa bayan 'yar gajeruwar rashin lafiya.

Mustapha dan Agaji ne a cikin Darikar Tijjaniyya a cikin Garin Zuru da ke jihar Kebbi, Mustapha ya kasance dan Agaji ne mai Kokari akan Addini.

Allah Ya Gafarta Masa, Yasa Aljannah firdausi ce Makomarsa, Allah Ya jikansa da rahama.

Daga Abbakar Aleeyu Anache.

30/07/2021

Munayiwa daukakin al,ummar musulmin duniya barka da safiyara juma.a allah sadamu da alkhairan dake cikinta

Fityanul ISLAM LRRE L.G.A Send a message to learn more

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Lere?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

Kafanchan Road
Lere