HARUN
Alhamdulillah
17/06/2026
INNALILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJIUN !
KUMA WANNAN MAI MAGANAR SAI TACE ITA MUSULMACE SANNAN MAI BIN SUNNAN MAULANA RASULULLAH S A W. MAGANAR GASKIYA TAYI HANNUN RIGA DA SUNNAR MAULANA S A W. INDAI BA TA CANJA RA AYI BA.
17/06/2026
ALLAHU AKBAR: Hukumar FIFA ta girmama sunan Manzon Allah SAW da ke cikin tutar ƙasar Saudiyya inda ta hana a shimfiɗa tutar a ƙasa kafin take wasa a jiya. Inda aka sa matasa s**a riƙe ta a sama saboda tana ɗauke da sunan Allah da Manzonsa SAW. Domin samun daidaito ita ma ƙasar Uruguay ta ci albarkacin sunan Allah da Manzonsa SAW an ɗaga tutarta a sama kamar yadda aka yi wa tutar Saudiyya.
An yi hakan ne bisa dokokin Saudiyya da ke haramta saka tutar a kan ƙasa ko ruwa saboda sunan Allah da Manzonsa da kalmar shahadar tutar ta ƙunsa.
17/06/2026
Maa Shaa Allah.
Alhamdulillah!
16/06/2026
عليه افضل الصلاه والسلام
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Lere
