Tabitha Joseph
Make-Up Artist
03/08/2026
Good night 🌺
Allah ya tashemu lafiya cikin alkairi.
03/08/2026
Nawa zaka samu yanzu kaji ka dan fara jiyo kamshin zakai kudi?
03/08/2026
Yaro karami da ya kamata ya tsaya ya gina rayuwarsa sai ku ga ya bige da Kula mata wai shi dan soyayya.
03/08/2026
Bakin rijiya ba wajen wasan yaro bane inji Hausawa.
03/08/2026
She is slim and pretty ❤️
03/08/2026
Aure gata ga 'ya mace kamala ga da namiji.
Let's be Happy ❤️
03/08/2026
Mu taimakawa raunana musamman marayu masu karancin shekaru hakan ka iya zama Alheri a rayuwarmu.
02/08/2026
Good night kuyi baccinku cikin farinciki.
02/08/2026
Yanzu dai da alama maza sun dawo daga rakiyar auren kwailaye.
Click here to claim your Sponsored Listing.
