Belloyahaya ogabie

Belloyahaya ogabie

Share

Hand design

07/08/2026

Shahararren Mawaki Davido Ya Saki Sabuwar Wakar Martani Ga Mawakin Siyasa Dauda Kahutu Rarara, Waka Mai Taken 'Dokta Jaki'

Davido a sabuwar wakar ya caccaki Rarara kan wakar da yayi wa Shaikh Pantami, ya na mai cewa mawakin bai damu da komai ba sai abun da zai samu ya saka a aljihunsa, kuma haka ne yasa yake ya tambele a lokacin da 'yan ta'adda ke hallaka 'yan uwansa, inda ya kira shi jahili, jaki da bai iya ah, bah, cah, dah, ba.

Da alama Davido ya sake kunno wutar rikicinsa da mawakin siyasa Dauda Kahutu Rarara.

07/08/2026

Sarkin Musulmi Ya Buƙaci A Gudanar Da Bincike Kan Kisan Babban Hafsan Sojan Nijeriya Musulmi Ɗan Ƙabilar Ibo Da Aka Kashe A Abuja, A Yayin Da Yake Ƙoƙorin Hana Yin Garkuwa Da Iyalansa

Photos from Nigeria reporters Hausa's post 07/08/2026
Photos from Belloyahaya ogabie's post 07/08/2026

Godoje Fashion and design✍️👌

07/08/2026

Dukku Nafada falle biyune

09/07/2026

Idan kasayi coca cola roba daya toh kasani kudin bulo 5 kashanye lokaci daya🤦

Idan kuma kaje kasa data 2gb itama kasani kudin bulo 10 ka kashe

Indai gidanku ana tuwo toh yakamata kadaina zuwa kana ɓata kudinka agurin mai indome da kwai 😌

Madadin karinƙa cin indome gwara kadunga bada gudun mawa gurin inganta miyar tuwon gidanku domin takara daɗi.idan yara sunyi barci kazo kaci tuwo🤣

Sauran kudin kuma kadunga maintenance dinsu kanatara idan bakada fili kasaya.

Idan kuma kanadashi kafara ginawa domin gobenka dana iyalinka 👌 💪 💔

Faruq Umar Abdulkadir ✍️

09/07/2026

Asiya El-Rufai: "Ba alfarma muke nema ba, muna neman adalci."

Mai ɗakin tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Asiya El-Rufai, ta roƙi Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da a tabbatar da mijinta ya samu adalci da cikakken 'yancinsa a matsayin ɗan ƙasa. Ta ce ba wata alfarma suke nema ba, illa dai a bi doka kuma a mutunta haƙƙin ɗan Adam.

Ta kuma yi wannan martani ne bayan rahotannin da ke cewa an tsare likitan El-Rufai, Farfesa Bello Abubakar, lokacin da ya je duba lafiyarsa.

Me kuke gani? Shin ya kamata kowane ɗan ƙasa ya samu adalci ba tare da la'akari da matsayinsa ko ra'ayinsa na siyasa ba? Ku bayyana ra'ayinku cikin mutunci a sashen sharhi. 👇🗣️

09/07/2026

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya jaddada cewa takardar Naira ₦100 har yanzu halastacciyar takardar kuɗi ce, tare da gargaɗin cewa duk wanda ya ƙi karɓarta zai fuskanci hukunci bisa doka.

09/07/2026

ADC maganin APC
Kujira sai mun
Gama a Dukku Nafada

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Mushin?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Dukku
Mushin
OGABIE

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Belloyahaya ogabie posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Mushin.