AREWA DAN HAUSA
Ina bukata kowa ya taimaka mini
Shabbabu tijjaniya k Writer
26/08/2021
An kori wata mata daga gidan Zoo bayan da ta yiwa wani biri fyade
An hana wata mata shiga gidan Zoo, watau inda ake ajiye namun daji bayan da aka gano ta kwashe shekaru 4 tana lalata da wani biri.
Matar ta bayyana birin da cewa, shi ne rabin ranta. Sai dai an gaya mata cewa ba zata sake haduwa dashi ba.
Sai dai matar, Adie Timmermans ta bayyana cewa suna son juna ita da birin. Ta ma kara da cewa, duk mako sai ta je ganin Birin.
Matar dai cikin hawaye ta ce ba’a kyauta mata ba hanata ganin rabin ranta da aka yi, kamar yanda, ATV ta kasar Belgium ta ruwaito.
Daga Usman Umar Katsina
26/08/2021
13/08/2021
Gwamnatin Tarayya Ta Ware Maƙudan Kuɗaɗe Na Siyan Fetir Ɗin Motocin Ƴan Sanda Gwamnatin tarayya ta amince da ware naira biliyan huɗu don bai wa yan sanda kuɗin da za su dinga ziyan mai a motocin su. Wannan ne karo na farko da gwamnatin ta amince da zunzurutun kuɗaden a kasaf…
10/08/2021
Woi wonan miye ne
Kutayani dibi
kudan na kasan rubutun
Joi
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Suleja
081652
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when AREWA DAN HAUSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
