Real Musa Nabaraya

Real Musa Nabaraya

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Real Musa Nabaraya, Health/Beauty, No B70 BB Street ANCHAU, Zaria.

Photos from Real Musa Nabaraya's post 13/08/2021

Governor Zulum ya ba marayu dubu biyar 5,361 ilimi kyauta a Borno, kuma ya kasance a Monguno don yin rajista nan take ga Marayun da ‘Yayan 'yan sa -kai.

Farfesa Babagana Umara Zulum wanda Yan makonnin da s**a gabata ya ƙaddamar da Makarantun Firamare da Sakandare 5, ilimin kyauta ne ga Yaran har zuwa manyan makarantun gaba da secondary.

Ana mulkin Al’umma da gaskiya a Barno. Allah ya kara tsare zulum. Yai masa Jagora.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Website

Address

No B70 BB Street ANCHAU
Zaria