Umar_Lawal_Boss
Photo
30/01/2023
SHAGWABA 😩😞😥 A DON YA MACE 🤩
ONLY MTAN AURE 🙄
🤩LECTURE 🤩
Shagwababu a bude kunne 👂
Idan kune kwance xai tashi kifara kukan Shagwaba, uhmm uhmm, idan yace lafiyah kice ba kaine ba😫 xai ce me nayi xaka ciremin bargon da na rufa kuma sanyi nakeji, xai ce Ai ban cireba, kice "ai dumin jikinka ne bargon ni ba wannan ba"kawai kadawo 😫
🤩LECTURE 🤩🤩
Kuna xaune kice "baby xan sha ice cream, idan yace ina xansamo ice cream yanxu sai ki kalleshi cikin ido kice ba gashinan ba, yace a ina? Kice a bakinka, sai kiyi masa French kiss kice "ai yawun bakinka yafi ice cream dadi😥
🤩LECTURE 🤩 3
Idan kin shiga toilet kina wanka sai ki leqo kiyi qara kice "wayyooo baby...
Xai taho yace lafiyaaaa "kice soson da xafi, xai ce toh ya Xa'ayi, kice "ka goga sabulu a hannunka kayimin dashi xaifi soson baxanji xafiba😩
🤩 LECTURE 🤩
idan yana xaune a palour yana kallo, seki taso daga inda k**e ki fada jikinshi ki fara kuka idan ya tmbyeki,, Uhm Uhm 😭 dear ni kallo xanyi 😥 seki yi kwanciyar ki a jikinshi langwagabe kamar jaririya,,
🤩LECTURE 🤩
IDAN ya shirya yana xaune seki tashi ki dauko kibiya da kum(mataji) ki karasa gurinshi kina bubbuga kafa,,, Uhm Uhm ni ni ni habibi sekayi min sifa uhmm 😥 sekije kusa dashi ki cire hularki ki danka masa mataji da kibiya a hannu idan ya kalleki seki yi kamar zakiyi kuka kice 😥 Uhm ni kayimin pls kaji dear kuma ma wancan ranar dakaina nayi kace xakamin kayimin wayo ni yau sekayimin 😥
NOTE akwai lecture da yawwa amma a shakata da wannan 🙏
30/01/2023
Ya Allah dumin alfarmaka da alfarmar maulana majibancin lamurana fari mai farar zuciya mai fararen halaiya mai farin ahali da farin gida mai cike da Haske mai haskake Haske ayayin da Haske ya baiyana wato muhammadar rasurullahi s.a.w ya Allah kadura mana shuwaga bannin dazasuyi adalci cikin tausayawa da tsoron haduwa dakai ya Allah dik wadda yakeda burin cutar da al,ummar nabiyina rasurullahi s.a.w ya Allah kashiryashi idan mai shiryuwane inkuwa bamai shiryuwa bane ya Allah kaikayishi kayi kowa kuma kaikasan yadda zakayi da dowa
Muna da Yan takarori guda 3 wayanda nasani 1 TUNUBU 2 ATIKU 3 KWANKWASO ya Allah kafimu sanin komai akansu ya Allah kadura mana mafi alheri acikinsu Allah duk wadda yakeda nufin sharri ko zaluntar al,umma cikinsu Allah kamayar masa Allah kadura mana shuwaga banni nagari tin Daga sama har kasa alfarmar rasurullahi s.a.w akareshe ina mai barar addu,oinku yaku masoyan rasurullahi s.a.w
Inaneman wani Abu agurin Allah
Allah yafini sanin komai in alheri ne Allah yabani inkuwa sharrine Allah ya hanani kowa Nada bukatunsa na alheri Allah yabashi alfarmar rasurullahi s.a.w
Umarlawal from katsina
05/11/2022
my 6ter I miss you but I'm coming very soon.my rahmat Bey
28/10/2022
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Zaria
UMARLAWALBOSS
