N Garba

N Garba

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from N Garba, Health/Beauty, Kabuwa, Zaria.

Masu cewa Najeriya ta yi gyaru a karkashin mulkin Buhari hauka ne yake damunsu – Obasanjo 11/08/2022

Masu cewa Najeriya ta yi gyaru a karkashin mulkin Buhari hauka ne yake damunsu – Obasanjo Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya caccaki ‘yan Najeriya da s**a hada da jiga-jigan siyasa da masu neman afuwar gwamnatin APC, yana mai cewa duk wadanda suke cewa Najeriya na da kyau a k…

Jami'an NDLEA sun k**a Faston Coci da durum uku cike makil da muggan kwayoyi 11/08/2022

Jami'an NDLEA sun k**a Faston Coci da durum uku cike makil da muggan kwayoyi Kakakin rundunar Femi BabaFemi ya bayyana cewa an yi lodin kayan a motan a unguwar Ojuelegba, jihar Legas.

Yadda satar ɗanyen mai, fasa bututu da rashin haƙo wadatacce ke hana Najeriya amfanar tsadar fetur a duniya -NESG 11/08/2022

Yadda satar ɗanyen mai, fasa bututu da rashin haƙo wadatacce ke hana Najeriya amfanar tsadar fetur a duniya -NESG Ighodaho ya yi wannan bayani daidai lokacin da bashin da Najeriya ke biya duk wata, ya fi kuɗin shigar da ake samu duk wata.

11/08/2022

Ina So A Riƙa Tunawa Da Ni A Matsyin wanda Ya Gyara N@jeriya - Cewar Shugaba Buhari

Shugaba Muhammad ya ce yana s0n a riƙa tuna wa da shi a matsayin wanda ya daidaita N@jeriya ta fuskar ts@ro da tattalin arziƙi da habbakar ƙasa da nasarar da ya samu wajen yaƙi da cin hanci da rashawa.

Menene ra'ayoyinku

11/08/2022

Bari Mu Ga Ko Abinda Kwankwaso Yake Faɗa Cewa Yafi Ko Wanne Ɗan Takara Cancanta A Zaɓen 2023 Gaskiya Ne

(1) Sanata Rabi'u kwankwaso

(2) Alhaji Atiku Abubakar

(3) Bola Ahmed Tinubu

(4) Peter Obi

A Cikin Su Waye Kuke Ganin Yafi Cancantar Zama Shugaban Najeriya ?

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kabuwa
Zaria