GARI YA WAYE

GARI YA WAYE

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from GARI YA WAYE, Health/Beauty, Zaria.

Photos from GARI YA WAYE's post 11/11/2025

Wannan mutumin dakuka gani Allah ya dauki rayuwansane a kofar doka wajan tashar mota kuma bamu samu wani mak**a ajikinsaba saidai kayan sawa dakuma kudin baranshi muna fatan Allah ta'ala yasa yabar wahala aduniya

11/11/2025
22/10/2025

Ƴan sanda sun k**a manyan dillalan miyagun ƙwayoyi uku a Jigawa, sun kwato magunguna fiye da 23,000!

Rundunar ƴan sanda ta jihar Jigawa ta cafke wasu manyan dillalan miyagun ƙwayoyi guda uku tare da kwato fiye da kwayoyi 23,000 a wani samame da ta kai a yankunan Garki, Fagam, da Maigatari.

Mai magana da yawun rundunar, ASP Lawan Shiisu, ya bayyana cewa an gano kwayoyin ne bayan samun sahihan bayanan leƙen asiri, inda jami’an tsaro s**a gudanar da farmaki a wuraren da ake zargin ana boye miyagun ƙwayoyin.

Cikin abubuwan da aka kwato akwai Tramadol, Exol, D5, da Diazepam waɗanda ake amfani da su wajen gurbata lafiya da tunanin matasa.

Rundunar ta tabbatar da cewa ana cigaba da bincike domin kamo sauran abokan harkar dillalan.

ASP Shiisu ya roƙi al’umma su ci gaba da ba da bayanan da za su taimaka domin dakile yaduwar miyagun ƙwayoyi a jihar da kasa baki ɗaya.

Ku cigaba da bibiyar shafin Fitacciya domin samun ingantattu kuma tsaftattattun labarai.

By @ sunusi usman sunnah

22/10/2025

Kudin tallafin wutar lantarki a Najeriya ya karu zuwa N1.05 tiriliyan a rabin farko na shekarar 2025, wanda kusan ya kai jimillar kudaden da kamfanonin rarraba wutar lantarki 11 na ƙasar (DisCos) s**a tara, wato N1.12 tiriliyan a wannan lokaci. Wannan matsalar ta haifar da damuwa kan dorewar bangaren wutar lantarki a ƙasar.
. By sunusi usman sunnah

22/10/2025

Wasu da ake zargin masu kwacen waya ne sun hallaka wata ma’aikaciyar jinya a Asibitin Gambo Sawaba da ke Zariya, Jihar Kaduna, mai suna Hadiza Musa, wadda ta kasance mataimakiyar shugabar sashen karbar haihuwa a asibitin.

Bayanan da aka samu sun nuna cewa, lamarin ya faru ne da yammacin Asabar, lokacin da marigayiyar ke dawowa daga aiki. Mijinta, Hamza Ibrahim Idris, wanda ke aiki a Abuja, ya tabbatar da faruwar lamarin, inda ya ce matarsa ta hau babur din haya misalin karfe 6:30 na yamma, amma daga baya wasu s**a kai mata hari domin kwace wayarta.

A cewarsa, bayan barayin sun sace wayarta, sai s**a jefar da ita a gefen t**i kusa da filin Idi na Mallawa, Tudun Wada Zariya. Wani mutum mai taimako ne ya kai ta asibiti, daga bisani aka tura ta zuwa Asibitin Koyarwa na ABU, Shika, inda likitoci s**a tabbatar da rasuwarta.

Sakataren Asibitin Gambo Sawaba, Abdulkadir Balele Wali, ya bayyana marigayiyar a matsayin kwararriya mai jajircewa da sadaukarwa wajen ceton rayukan jama’a, yana mai cewa rasuwarta babban rashi ne ga asibitin gaba ɗaya.

Majiyarmu tayi kokarin Jin ta bakin Kakakin rundunar ’yan sanda na Jihar Kaduna, Mansur Hassan, sai hakan yaci tura.By usman sunnah

01/09/2024

Gwamnan babban bankin Nijeriya CBN da mataimakansa hudu sun sayi sabbin motoci wadanda harsashi baya ratsawa da kudinsu ya kai kimanin Naira Biliyan N10bn k**ar yadda jaridar Daily Nigerian ta ruwaito.

Photos from GARI YA WAYE's post 01/09/2024

Adadin Kudin Da Aka Yi Kiyasin Cewa 'Yan Nijeriya Sun Biya 'Ýañ Bìñďìģa A Matsayin Kudin Fansa, Ya Kai Naira Bilyan 1.04,

Jaridar Daily Trust ce ta fitar da wannan rahoto

Me za ku ce?.

30/08/2024

Muna Mika taaziya ga IYalan marigayi sarki zazzau Alhaji Dr. Shehu Idris CFR abisa rashin da akayi MASU na rasuwar uwar gidansa Hajiya Habiba Shehu Idris Allah ubangiji ya gafarta mata Allah yasa tana kyakyawan masauki àmeen yà Allah
FREELANCER JOURNALIST

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Zaria