Matan arewa mdk
Ku tema kawa matan ku da iyalan ku mata
Hadi da magana akan karatun Mata daga bakin hajya Aisha human right
゚viralシ
Matan arewa mdk
Chigaban karfa fawar da hajya Aisha human right tayi ajiya guntaron bude kungiyar Matan arewa mdk
゚viralシ
Manya manaya jawabai da gun
Hajya Aisha human right
A gun bikin bude kungiyar Matan arewa mdk a garin zabi
゚viralシ
17/08/2025
Wadannan sune wa inda muka yaye masu koyon sana o i daga Matan arewa mdk
A yau gun bikin bude kungiyar
17/08/2025
Kaitsaye daga gun bikin bude kungiyar Matan arewa mdk daga nan zabi sabon gari zaria kaduna state Nigeria
08/08/2025
28/07/2025
📣 *KE MACE CE 'YAR AREWA?*
Kina da burin dogaro da kanki?
Kina son koyon sana’o’i da ilimi mai amfani?
💚 Shiga cikin *Matan Arewa Masu Dogaro da Kai*
Kuna da horo, darussa, sana’o’i da goyon baya.
👇 Shiga group:
[Link na WhatsApp]
*Za mu gina juna tare.*
゚viralシ
Matan arewa mdk
Emma’s Spaceစာတို
Video kai tsaye daka wurin taron Matan arewa mdk
18/07/2025
Tau juma a 18 july 2025
Kai tsaye dake gudanar da taro a muhallin mu dake zabi
Bayan bude taro da addu a
An kwarara mana guiwa da kala mai masu dadi daga baki ubanmu kuma shigan tafiyar mekudi samaru
Dakuma baban mu malam isa gidan bakko
Sauran bayanai akan hotuna
Matan arewa mdk
゚viralシ
26/06/2025
♤♤♤Yau alhamis 26 gawatan june 2025♤♤♤
Muhalar ci gayyatar da akaimana acin garin zaria don
Jawosu ajiki dakuma hada kai domin ci gaban matan arewa
Sauran bayanai cikin hotuna
Matan arewa mdk
20/06/2025
Yau juma a 20 gawata june 2025
Munyi mitting a gidan shugabar kungiyan Matan arewa mdk
စာတို
゚viralシfypシ゚viralシalシ
゚viralシ
゚
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Zaria
