Muhammad Rasulillah S.A.W
ISLAM �
Allah Ka sa karshenmu ya yi kyau, Ka kiyaye mu daga jarabawar da ba za mu iya jurewa ba, Ka cika mana rayuwa da alheri, da kwanciyar hankali, da kyakkyawan makoma. Amin.
قَالَ رَسُولُ اللَّهِ ﷺ:
> "أَكْثِرُوا ذِكْرَ هَاذِمِ اللَّذَّاتِ."
(Tirmidhi, Ibn Majah)
11/11/2025
A rika tunawa da mutuwa don ta tsoratar da zuciya daga zunubi, ta kuma karfafa neman gafarar Allah.
mutum mai hankali yana shirya rayuwarsa ta Lahira ta hanyar imani da ayyukan alheri.
04/11/2025
Birni ne mai cike da salama, nutsuwa, da albarka — kowane masoyi na Annabi yana mafarkin zuwa can. 🌿
Amin 🤲
Tabbas ba a gajiya da ziyartar Birnin Madinah – birnin da Annabi Muhammad (S.A.W) yake cikinsa, mai cike da salama, nutsuwa, da albarka.
Allah Ya rubuta mana zuwa Madinah al-Munawwarah cikin sauƙi da lafiya,
Ya bamu damar yin ziyara da idon ƙauna da imani ga kabarin ManzonSa (S.A.W). 🌿💚
اللهم ارزقنا حج بيتك الحرام وزيارة نبيك محمد ﷺ في العام القادم برحمة منك يا أرحم الراحمين.
🤲
With God Allah things are Possible
Muhammad Rasulillah S.A.W ISLAM �
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Zaria
810282
