Turaren wuta Academy

Turaren wuta Academy

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Turaren wuta Academy, Skin Care Service, Abuja.

10/04/2024

Eid Mubarak🌙

Allah ya karbi Ibadun mu yasa muna cikin bayin da aka 'yanta a wannan Ramadan din.

Allah ya gwada muna wani Ramadan din cikin qoshin lafiya.

Mutane na ayi bikin Sallah lafiya😊

Allah ya maimata mana

06/02/2024

Abin da Kika saba saye a #500 yanzu sai ki saye shi a #1000 ko fiye da haka. Kullum gaba abu keyi maimakon ya rage. Idan ke ma'aikaciya ce nemi Sana'a ki qara domin albashi kadai ba zai ishe ki ba.

Idan kuma baki da abinyi toh k**a Sana'a

06/02/2024

Yau da gobe sai Allah. Yau kince a baki kudi kiyi wannan, gobe ma kice. Shin ko kinsan cewa yawan bani bani na kawo fada ko da ko tsakanin miji mata?

Wannan ne yasa ake cewa "MATA KU TASHI KU NEMI SANA'A", ko ba komai zaki iya yima kanki wasu abubuwa wanda wannan zai hanaki roqo.

06/02/2024

Ki k**a Sana'a 'yar uwa. Ko da kina da mai baki ki kudi ki nemi naki domin ba'a san ta rai ba, ita rayuwa ba tada tabbas

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Abuja