Filin Daga Areda

Filin Daga Areda

Share

Kebbi state Argungu local government student of F.U.B.K...Birnin kebbi.

Photos 17/01/2022

Mace ta yi wa kanta yankan rago a Kano
Karin bayani; https://bbc.in/3nuBo40

17/01/2022

MUN-HAU"""""****""""ZAMU-GANGARA...!!!
๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ

16/01/2022

ฦ˜ungiyar dattawan Arewacin Najeriya (NEF), ta ce shugaba Muhammadu Buhari abin takaici ne ga arewa.

Da yake zantawa da manema labarai a Kaduna ranar Asabar, mai magana da yawun ฦ™ungiyar Hakeem Baba-Ahmed ya ce Buhari ya yi alkawarin tabbatar da tsaro da kuma bunkasa tattalin arzikin amma ya kasa yin hakan.

16/01/2022

Shekara 56 kenan da kashe Sir Abubakar Tafawa Balewa da Sir Ahmadu Bello a juyin mulkin 1966.

Da me kuke tuna 'yan mazan jiya?

15/01/2022

WE ARE GOING TO START CAMPAIGN AS FROM TODAY....."PEOPLE REDEMPTION PART...{P*R*P}...๐Ÿ”‘๐Ÿ—๏ธ๐Ÿ”‘๐Ÿ—๏ธ๐Ÿ”‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘ (SATURDAY-15-2022)...AT....(3:pm)... WHICH WILL TAKE PLACE AS FOLLOW.... BABBAR TASHAR MOTA,TA BIRNIN KEBBI... NEAREST TO..."SANUSI RUWARE ARG"...
๐Ÿ‘‡
COME ONE ๐Ÿšถ๐Ÿšถ๐Ÿšถ๐Ÿšถ๐Ÿšถ๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ถ๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ถ๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ถ
๐Ÿ‘‡..COME ALL ๐Ÿ‘ญ๐Ÿ‘ซ๐Ÿ‘ญ๐Ÿ‘ซ๐Ÿ‘ญ๐Ÿ‘ซ๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ถ๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ถ๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ถ..."BRODCAST BY... [email protected]...
โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ

Kalli mota mai tashi ta dala 92,000 da za ta iya kai ku yawo nan gaba - BBC News Hausa 14/01/2022

Kalli mota mai tashi ta dala 92,000 da za ta iya kai ku yawo nan gaba - BBC News Hausa An kammala gwajin tsawon minti 35 na samfurin wata motar mai tashi a tsakanin manyan filayen jiragen sama na Nitra da Bratislava a Slovakia.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Birnin-Kebbi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Nabame Road Arg
Birnin-Kebbi
SULEMAN

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Filin Daga Areda posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Birnin-Kebbi.