Abdulaziz Rabiu shehi Gusau

Abdulaziz Rabiu shehi Gusau

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abdulaziz Rabiu shehi Gusau, Health/Beauty, Tullukawa Area Gusau, Gusau.

28/10/2020

Insha Allah zamu kawo maku maulud live daga zawiyyar sheak Sliyu dango

Photos from Abdulaziz Rabiu shehi Gusau's post 17/03/2020

Ya Allah shi bamu mafita akan wannan shari'ar da akeyi Allah shi isar damu inda bamu iya kaiwa.

وَمَنْ يَتَّقِ اللَّهَ يَجْعَلْ لَهُ مَخْرَجًا * وَيَرْزُقْهُ مِنْ حَيْثُ لَا يَحْتَسِبُ وَمَنْ يَتَوَكَّلْ عَلَى اللَّهِ فَهُوَ حَسْبُهُ إِنَّ اللَّهَ بَالِغُ أَمْرِهِ قَدْ جَعَلَ اللَّهُ لِكُلِّ شَيْءٍ قَدْرًا.

16/02/2020

Ya fada muna cewa idan zaka tsallaka t**i kada kace wai hannunka ka dai zaka diba A'A ka dibi ko wane hannu (hagu da dama) do min gudun masu aron hannu.

Idan kacce kai hannunka dai zaka diba saboda kai kana Bisa dai dai to lallai wani wawa Mai aron hannu sai ya kideka saboda haka mu ankare.

To nima nace anan akwai wasu masu aron hannu a cikin Gwamnati saboda haka muyi Hattara kada su kidemu.

Saboda haka gwamna kayi Hattara da masu aron hannun da suke tare da kai a cikin Gwamnati kada ka diba hannu guda don gudun su kideka.

16/02/2020

Manzo Allah (s.a.w) yana cewa :

أبلغوا حاجة من لا يستطيع إبلاغ حاجته، فمن أبلغ سلطانا حاجة من لا يستطيع إبلاغها ثبت الله تعالى قدميه على الصراط يوم القيامة.
(رواه الطبراني عن أبي الدرداء)

Hon. Kabiru Amadu ka kara godiya ga Allah sanadin wannan hadisin ka dai Allah zai iya sanya ka Aljannah in ya so.

Mutan Gusau da Tsafe Suna da buqatocin da basu iya kaiwa inda za'a share masu hawaye a biya masu buqatocin su amma da Allah yabbamu kai sai munka samu saukin rayuwa.

(1). Kai ne kajje Majalisa kakkai sakon mutanen F.U.G saboda da katar dasu da ankayi wurin aikinsu kuma Alhdllh kwamiti yazo daga Abuja an kai karshen waccen matsalar.

(2). Da irin qoqarin kane munka samu wutar lantarki sosai a jahar zamfara.

(3). Da irin tunanen kane kassamar da wani shiri Mai suna Z-SIP a jahar zamfara.

(4). Da qoqarin kane wasu qauyukka sunfi Wata 8 ba suda wutar lan tarki kabbiya kuddin anka ci gaba da basu wutar lantarki.

(5). Kokarin kane kassamar da katifu ga Wata assibiti wadda tana buqatar wannan tai makon.

(6). Qoqarin kane sama da macce dubu 1 sunka iya sana'o'in hannu kuma kabbasu jari do min dogaro da kansu.

(7). Ta sanadiyyar ka Matasa sama da dari 8 sunka samu offer wadda za suyi Dan takai taccen karatu sannan suyi jarabawar NECO.

(8). Sana diyyar ka Matasa aqalla 300 sunka samu tai makon form na JAMB do min wucewa jami'ah.

(9). Saboda kai wajen mutun 70 masu askin baber sunka Amfana da tallafin kayan Aski a Bisa yarjeje niya cewa duk mutun 1 zai koyama mutun 2 sana'ar askin bayan Wata 6 suma mu yaye su mu basu wasu mutun 2 don a rage zama haka nan.

(10). Kayi magan ganu da yawa a Majalisa do min Al'ummar Najeriya bama na jahar mu ba.

(11). Ka Gina ma mutane gidaje don su rufa ma kansu assiri.

(12). Ka gyara wajen sana'ar wasu mutane do min suji da din kara riqe sana'o'in su.

(13). Kana nan kana Gina Wata irin babbar gada wadda kudin da kaccire a kan ta sun wuce Miliyan 10.

(14). Ka raba motoci aqalla za s**ai 50 do min rage zirga-zirga.

(15). Ka raba mashuna aqalla za s**ai 300 don rage zirga-zirga.

(16). Ka yi magana da Shugaban custom do min irin yadda Ake yima Al'ummar Najeriya abunda bai dace ba kuma an diba wannan qorafin naka.

(17). Ka tafi Cyprus do min dalibbai dake Karatu a cen wudanda sun fito jahohi da ban da ban kuma kayyi magana da Shuwagabannin Makarantar do min a tau sayawa mutanen Najeriya dake Karatu a cen.

(18). Ka Ziyarci ma'aikatar I.T.F (industrial trending pound) do min tattauna wasu muhimman abubuwa akan Al'ummar yankin ka.

(19). Ka tafi wani company do min neman a taimaka azo jahar zamfara musamman Gusau don su buda wani reshe a garin Gusau kuma kan nemi aqalla a dauki 70% yan jahar zamfara.

(20). Ka dauki nauyin karatun wasu Marayu su wajen 20 do min yin karatu Makarantar yan sanda har zuwa gaba da secondary don tsakanin gusau da tsafe mu samu man yan yan sanda suma su dauki nauyin karatun wasu.

(21). Ka dauki nauyin tallafawa wasu dalibai masu karatu state university sokoto don su samu karatu Mai in gan ci.

(22). Ta sanadiyar ka wasu sun samu Aikin soja.

(23). Sana dinka wasu sun samu Aikin Dan sanda POLICE.

(24). Ta dalilin ka shugaban Majalisa wakilai na Abuja yazzo jahar zamfara yabbada nasa tallafin kudu da buhu huwan shinkafa ga Al'ummar da sunka rungumi sulhu ba don ko Mai ba sai don a samu zaman lfy.

(25). Ka dauki nauyin dasa itatuwa ga masallatai na JUMMA'AH Gusau da Tsafe. Kuma an fara wannan Aikin.

(26). Ka raba firjin zai kai guda 90 do min mata su dogaro da kansu.

(27). Ka raba teloli kima nin guda 200 don mata su dogaro da kansu.

(28). Ka raba Injinin niqa kima nin guda 350 don mata su dogaro da kansu.

(29). Ka yima mata kayan daki don su samu su zauna gidan mazajen su kima nin macce 10.

(30). Ka sai ma yara kekuna don su ranka zuwa Makaranta.

Abubuwan da hon. Kabiru Amadu Mai Palace yake yima Al'umma basu qirguwa sai dai kayi iya yin ka.

Allah shi saka da mafificin Alhairi, Allah shi kara zama garkuwa a ga reka.
Allah shi yabbamu,
Allah shi zai riqa muna,
Allah mun gode.

By Abdulaziz Rabiu shehi Gusau.

Photos from Abdulaziz Rabiu shehi Gusau's post 30/01/2020

We are going back to the work today.
My Mai Palace succeed.

28/01/2020

AMATSAYINMU NA MUSULMAI YANADAKYAU MU ZAMO MASU FARINCIKI DA ALFAHARI GA AL'AMARINDA YASHAFI SHA'ANIN SHARI'AR MUSULUNCI BA SHA'RI'AR CONSTITUTION BA.

Matar aure mai suna Maryam sanda da kotun constitution ta yankewa HUKUNCI a yau, wannan hukuncin nasu yasabawa shari'ar musulunci Kuma duk musulmin kirki wanda yayi imani da Allah s.w.t to bazaiyi farinciki da hukuncin constitution ba.

Haka kuma imani da godiya ga hukuncin constitution kafiricine karya QUR'ANI ne.

Dalilin haka da a kotun shari'ar musuluncine aka yankewa Maryam sanda da ake zargin takashe mijinta hukunci da baza'a yanke mata hukuncin kisaba, domin hukunci irin na shari'ar musulunci hukuncine na gaskiya da adalci a QUR'ANI da Hadisi.

Ayoyi dadama dake maganar kisa a QUR'ANI da Allah s.w.t ya umarci duk wanda yakashe mutum mumini da gangan to shima a zartarmasa da hukuncin kisa.... Amma wani abin ban mamaki, soda yawa nikan tararda mutum yafassara ayar QUR'ANI a social media batareda duba tafsirin ayar ba domin samun cikakkiyar ma'anar ayar, wanda yake wannan kuskure ne babba mutum ya fassara ayoyin Allah s.w.t batareda duba tafsiri ba domin tabbatarda fassara mai ma'ana a gaskiyar magana wannan kuskure ne babba.

Abinda yakeda alaka da kisa na gan ganci, ka dauki abinda yana kisa ka kashe mutum dashi, toh wannan hukunchinda yabiyo baya guda ukku ne.

(Abu na farko shine akamaka akasheka.... Idan waliyan wadanda aka kashe sunce a'a bamada bukatar akashehi anan sai a tambayesu to me kuke nufi da wannan magana?

To anan sunada damar abu guda biyu, ko s**e yabiyamu diyya, to sai a kallafamasa diyya, ma'anar diyya anan shine (rakumi dari) ko kudin rakuman a Kasa.

Idan Kuma waliyan s**aga dama s**ace mun yafemaka.

Waton abubuwa guda ukku dinnan ne zasu wajaba, ko a kamasa akashe kokuma yabiya diyya kokuma s**e sun yafe masa dole cikin ukku sai anyi daya.

Duka da abinda yashafi diyya da abinda yashafi yafewa ko gwamnati batada ikonsa sai su waliyan wanda aka kashe, ma'anar waliyi anan shine (Dan'uwa wanda keda hakki akan biyar hakkin dan uwansa da aka kashe)

(Kamar yanda Allah s.w.t yafada QUR'ANI cikin a suratul Isra'e ayata 33.)

(......... وَمَنْ قُتِلَ مَظْلُومًا فَقَدْ.. جَعَلْنَا لِوَلِيِّهِ سُلْطَانًا فَلَا يُسْرِفْ فِي الْقَتْلِ إِنَّهُ كَانَ مَنْصُورًا)

﴿ ومَنْ قتل مظلوماً ﴾ أَيْ: بغير إحدى هذه الخصال ﴿ فَقَدْ جَعَلْنَا لِوَلِيِّهِ ﴾ وارثه ﴿ سلطاناً ﴾ حجَّةً في قتل القاتل إن شاء أو أخذ الدِّية أو العفو ﴿ فلا يسرف في القتل ﴾ فلا يتجاوز ما حدَّ له وهو أن يقتل بالواحد اثنين أو غير القاتل ممَّنْ هو من قبيلة القاتل كفعل العرب في الجاهليَّة ﴿ إنَّه ﴾ إنَّ الوليَّ ﴿ كَانَ مَنْصُورًا ﴾ بقتل قاتل وليِّه والاقتصاص منه وقيل: ﴿ إنَّه ﴾ إنَّ المقتول ظلماً ﴿ كان منصوراً ﴾ في الدُّنيا بقتل قاتله وفي الآخرة بالثَّواب.

♦ تفسير البغوي "معالم التنزيل": ﴿ وَلا تَقْتُلُوا النَّفْسَ الَّتِي حَرَّمَ اللَّهُ إِلَّا بِالْحَقِّ ﴾، وَحَقُّهَا مَا رُوِّينَا: أَنَّ النَّبِيَّ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ قَالَ: «لَا يَحِلُّ دَمُ امْرِئٍ مُسْلِمٍ إِلَّا بِإِحْدَى ثَلَاثٍ رَجُلٌ كَفَرَ بَعْدَ إِيمَانِهِ أَوْ زَنَى بَعْدَ إِحْصَانِهِ أَوْ قَتَلَ نَفْسًا بِغَيْرِ نَفْسٍ فَيُقْتَلُ بِهَا». ﴿ وَمَنْ قُتِلَ مَظْلُوماً فَقَدْ جَعَلْنا لِوَلِيِّهِ سُلْطاناً ﴾، أَيْ: قُوَّةً وَوِلَايَةً عَلَى الْقَاتِلِ بِالْقَتْلِ، قَالَهُ مُجَاهِدٌ، وَقَالَ الضَّحَاكُ: سُلْطَانُهُ هُوَ أَنَّهُ يَتَخَيَّرُ فَإِنْ شَاءَ اسْتَقَادَ مِنْهُ وَإِنْ شَاءَ أَخَذَ الدِّيَةَ، وَإِنْ شاء عفا عنه. ﴿ فَلا يُسْرِفْ فِي الْقَتْلِ ﴾، قَرَأَ حَمْزَةُ وَالْكِسَائِيُّ: فَلَا تُسْرِفْ بِالتَّاءِ يُخَاطِبُ وَلِيَ الْقَتِيلِ، وَقَرَأَ الْآخَرُونَ بِالْيَاءِ عَلَى الْغَائِبِ أَيْ: لَا يسرف الولي في القتل. وَاخْتَلَفُوا فِي هَذَا الْإِسْرَافِ الَّذِي منع منه ولي القتيل، فَقَالَ ابْنُ عَبَّاسٍ وَأَكْثَرُ الْمُفَسِّرِينَ: معناه ولَا يَقْتُلُ غَيْرَ الْقَاتِلِ وَذَلِكَ أَنَّهُمْ كَانُوا فِي الْجَاهِلِيَّةِ إِذَا قُتِلَ مِنْهُمْ قَتِيلٌ لَا يَرْضَوْنَ بقتل قاتله حتى يقتل أَشْرَفَ مِنْهُ. وَقَالَ سَعِيدُ بْنُ جُبَيْرٍ: إِذَا كَانَ الْقَاتِلُ وَاحِدًا فَلَا يَقْتُلْ جَمَاعَةً بَدَلَ وَاحِدٍ، وَكَانَ أَهْلُ الْجَاهِلِيَّةِ إِذَا كَانَ الْمَقْتُولُ شَرِيفًا لَا يَرْضَوْنَ بِقَتْلِ الْقَاتِلِ وَحْدَهُ حَتَّى يَقْتُلُوا مَعَهُ جَمَاعَةً مِنْ أَقْرِبَائِهِ. وَقَالَ قَتَادَةُ: مَعْنَاهُ لَا يُمَثِّلُ بِالْقَاتِلِ. ﴿ إِنَّهُ كانَ مَنْصُوراً ﴾، فَالْهَاءُ رَاجِعَةٌ إِلَى الْمَقْتُولِ فِي قَوْلِهِ: وَمَنْ قُتِلَ مَظْلُوماً يَعْنِي: إِنَّ الْمَقْتُولَ مَنْصُورٌ فِي الدُّنْيَا بِإِيجَابِ الْقَوَدِ عَلَى قَاتِلِهِ، وَفِي الْآخِرَةِ بِتَكْفِيرِ خَطَايَاهُ وَإِيجَابِ النَّارِ لِقَاتِلِهِ، هَذَا قَوْلُ مُجَاهِدٍ، وَقَالَ قَتَادَةُ: الْهَاءُ رَاجِعَةٌ إِلَى وَلِيِّ الْمَقْتُولِ مَعْنَاهُ أَنَّهُ مَنْصُورٌ عَلَى الْقَاتِلِ بِاسْتِيفَاءِ الْقَصَاصِ مِنْهُ أَوِ الدِّيَةِ. وَقِيلَ فِي قَوْلِهِ: فَلا يُسْرِفْ فِي الْقَتْلِ إِنَّهُ أَرَادَ بِهِ الْقَاتِلَ الْمُعْتَدِيَ، يقول: لا يعتدي بِالْقَتْلِ بِغَيْرِ الْحَقِّ فَإِنَّهُ إِنْ فَعَلَ ذَلِكَ فَوَلِيُّ الْمَقْتُولِ مَنْصُورٌ عليه باستيفاء القصاص منه.

(Hakika duk wanda aka kashe masa dan uwa ko aka kashemasa uba ko aka kashe masa dah, Allah s.w.t yace waliyin wanda aka kashe din mun bashi dama domin shi wanda aka kashe abin taimakone)...... Dalilin haka shima waliyin yatafi aka she wancan ko yakarbi diyya koyace ya yafe dama tana hannunshi bata hannu gwamnati ko kotu ko shugaban Kasa, domin shugaban Kasa ba waliyin wanda aka kashe bane....

Wannan shine shara'ar musulunci da adalchi, idan kuma su waliyan s**ace abamu diyya shikenan, idan kuma waliyan mamacin s**ayi rigima wani yace abamu diyya wani yace ni ban yadda ba akashehi to diyya za'a biya kamar yanda na farkon ya aminta, wannan shine adalci a hikimar musulunci, Don mugane shari'ar musulunci bawai kishirwar jinin mutane takeba, idan mutum goma ne aka kashe babansu tara s**ace akashe wanda yayi kisan sai dayan na goma yace a'a ni ban amintaba abiya diyya sai a rinjayarda taran a daukaka na karshen domin samun maslaha akan zubarda jinin wanda kisan sai a biya diyya shikenan abarsa da ransa, idan kuma waliyan dukansu sun yafe ma wanda yayi kisan to ba abinda gwamnati zatayi face sakin wanda ke a hannunta komawa agun iyalansa, wannan shine hukunci na gaskiya da adalchi ga wanda yayi kisa wajen baiwa waliyansa zabi na duk abinda suke so, idan sunce sun aminta a zartarmasa da hukuncin kisa, ba laifi a zartar, idan kuma sun nemi diyya ba laifi a basu, idan kuma sun yafe shikenan babu sauran magana.

Ayoyi da hadisai dake bayani akan kisa sunada matukar yawa sosai domin kowace aya daya a QUR'ANI dukansu sunada hadisai masu dinbin yawa daga Manzon Allah s.a.w da s**a zomana da fassara domin samun ma'ana akan maganar Allah s.w.t

Dalilin haka ni kotun musulunci nake son tayi hukunci akan Maryam sanda ba kotun constitution ba.

Tsarin constitution tsari ne na yahudawa da ya sabawa QUR'ANI da sunnar manzon Allah s.a.w

Allah shine shaidar abunda ke acikin zuchiyana, da a kotun musuluncine aka yankewa Maryam sanda wannan hukunci bazanyi magana ba domin nasan dole suyi nazari da dogon bincike na gaskiya kamar yanda addinin musulunci ya tanadar domin yanke tsabtataccen hukunci zuwaga Maryam sanda da ake zargin ta kashe mijinta a dalilin hatsaniya ga abinda bamuda ilimi akansa.

ALLAH s.w.t yakaremu daga miyagun kaddarori yakuma ganardamu gaskiya yabamu ikon aiki da ita, ta ishemu ya isarmana ga dukkan al'amurranmu yasa mugama da duniya lafiya.

Photos from Abdulaziz Rabiu shehi Gusau's post 07/01/2020

Girma da daukaka na Allah ne, amma ayi siyasa bada gaba ba Mai Palace a gidansu tsohon dan Majalisar Gusau da tsafe inda yaje gaida Mahaifinsa.

Alh. Ibrahim Ruwan Doruwa ya karbi bakwancin Hon. Kabiru Amadu Mai palace inda ya ziyarceshi domin gaisuwar girmamawa irin ta uba da dansa da kuma neman shawarori

Maipalace Allah yayi jagora

Photos from Abdulaziz Rabiu shehi Gusau's post 07/01/2020

Miftakhul Khair....

Hon. Kabiru Amadu Mai Palace ya bayarda kyautar mota kirar 406 Zuwa ga Sheik Shariff Hamisu dake Samaru Gusau.

Dan Amadu cigaba da Alkhairanka barsu da guba guni.

Photos from Abdulaziz Rabiu shehi Gusau's post 07/01/2020

BABBAN LIMAMIN CENTRAL MOSQUE DAKE GARIN ABUJA

. Sheikh_Mohammed_Makari Ya Gabatar Da Kyautar Mota Kirar E, O, D wadda Hon. Kabiru Amadu Mai Palace Ya bayar Ga Malam_Mustapha_Sahihi Alokacin Da Ake Gabatar Da Mauludin Annabi Muhamamd (S, a, w) Allah shi saka da mafificin Alhairi.

07/01/2020

Ba 2023 bace agabana inji hon.kabiru amadu Mai palace👌.

Babban burina akoda yaushe in Nemo hanyar dazan iya taimakon Al-ummar danike wakilta.

Ra'ayin wani ko biyan bukatar wani bazai chanzani daga abunda nayi quduri ba wlh Babu gudu ba ja da baya👌

Wasu mutane bazasu ta6a fahimtarka ba idan har sun nemi bukatu agareka Basu samu ba sai sufara zaginka to duk Wanda yazageni nayafe Masa Amma yasani zagi bazai chanza komai ba👌

Dani kabiru amadu da Kai Mai jiran 2023 tazo da kowa da kowa Babu Mai tabbacin qara second daya a duniya .

Bazan iya wadatar da kowaba a wakilcin danikeyi Amma zan kwatanta gwargwadon abunda Nike iya yi ga Al-umma ta.

Daga karshe Ina Kira da Al-ummar gusau da tsafe muci gaba da yima kasar mu da jihar mu ta zamfara Addu'a akan Allah yaqara bamu zaman lpy.

Ngd ngd ngd .

✅Allah shi zai bamu
✅Allah ya bamu
✅Allah mungode🙏🙏🙏

03/01/2020

Maulid! Maulid!! Maulid!!!

Sanarwa Daga Mubarak Ahmad

Amadadin Mu'assar Inyasiyn
Qarqashen Jagorancin Sahihi Dan Sahahi
Sheikh Mustapha Ibnu Sheikh Ibrahim Sahihi

Nafarin Cikin Gayyatar Al'ummar Musulmai
Masoyan Annabi Muhammadu S.A.W
Karo na farko

Zuwa Wurin Gagarumin Maulidin Annabi S.A.w

Wanda zai Gudana a Gidan Sheikh Mustapha
Sahihi

Zamanafar ko Ranar Sha'arai Juma'a 03/01/2020
Babban Bakon Sha'iri Mal Bashr Dan Musa Kano Da sauran Sha'iran muna Gida

Zamana biyu Ranar Malamai Assabar 04/01/2020

Manyan Baki
* 1 Dr. Lawuy Sheikh Atiku Sanka Kano

* 2 Prof Ibrahim Ahmad Maqari

* 3 Sheikh Zubairu Madigawa Kano

* 4 Dr. Aminu Zakin Allah Sokoto

Da sauran mayan malaman mu na cikin jahar Zamfara

Wuri Gidan Sheikh Mustapha Sahihi bypass Kusa da office Din Road Safety Gusau Zamfara State

Ranakun 03 da 04/01/2020

Lokaci daya 8:30

Sanarwa da Mubarak Ahmad Gusau Amadidin kwamitin yada labarai

Allah ya bada Ikon Zuwa Amen 👏👏👏

01/01/2020

Wace irin godiya kake yima Allah a duk kullun?
Ya baka ji, gani, magana, fitsari, kashi, ci, sha, ilimi, hankali, cikakkiyar lfy, etc.

A yau naje Maulud Wata shiya Mai Suna Dan dutsen gabas Gusau zamfara State. Inda nittarar da dalibbai Suna ta tururuwa wajen karan ce, karan ce hadda begen Annabi Muhammad (S.A.W)

babban abunda yassani kuka shine : daga Cikin dalibban a she akwai Wata yarinya kurma ce ba ta ji ko ka Dan.

sai malamin su yakkira sunan ta sai anka yi mata ishara, nuni, da cewa an kira ta sai tattashi tazzo anka bata (mic) ina nufin (lasifika) budar bakinta kada wuya sai ka wai takkama bbbbbdddddmmmmmnnnnnnfffffffyyyyyyyykkkkkkwwwwwwbmknd. Da dai sauran su irin nasu na (kurame) itama tata gudunmawa ke nan a wajen Maulud din.

Na samu labarin cewa in dai ankayi Maulud ba'a kira taba to hadda kuka take. Nima ban san sadda tassani kuka ba.😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

Annabi Muhammad na kurame, makafi, kutare, kai na kowa da kowa.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Gusau?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Website

Address


Tullukawa Area Gusau
Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulaziz Rabiu shehi Gusau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Gusau.