Duniya makaranta
Duniya makaranta is bass on how our daily activities
12/05/2020
W H O
Wannan ne mutumin da ke jagorantar yaki da annobar korona a fadin duniya.
Tedros Adhanom Ghebreyesu shi ne shugbar Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO).
12/05/2020
C**a car baki tsakaini gwamnatoci bitu
Korona ta janyo cacar baki tsakanin Ganduje da El-Rufai Gwamna El-Rufai ya ce galibin masu dauke da cutar korona a jiharsa almajirai ne da aka koma da su daga jihar Kano. Sai dai Gwamna Ganduje ya ce sai da gwamnoni s**a amince kafin a dauki matakin mayar da almajiran jihohinsu na asali.
12/05/2020
Ozil ba zai bar Arsenal bana ba, RB Leipzig tana zawarcin Todibo Mesut Ozil ba zai bar Arsenal a kakar wasan bana ba, RB Leipzig tana son dauko dan wasan da Everton take zawarci Todibo, Gomes yana tsaka-maiwuya a Man Utd, da sauran tsegumin da ke faruwa a fagen tamaula.
12/05/2020
Masu cutar korona 'suna tserewa' a Zamfara Wasu da aka killace a cibiyar sun shaida wa BBC cewa rashin kyawun wurin musamman rashin makewayi ya sa ba sa iya sukuni.
12/05/2020
Masu korona a Katsina sun kai 205
👉 https://bbc.in/2LmlnK4
11/05/2020
11/05/2020
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kasuwar Kurmi
Gusau
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Duniya makaranta posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
