Ya Allahu

Ya Allahu

Share

123

05/05/2024

RADDI FA YANZU MU KA FARA GA MUNAFIKAI

# Allah ya yi Martani Wurare da yawa a Qur'ani don Kare Alfarmar Annabi saww

# Annabi saww yayi Umurni da ayi Martani don Kiyaye Martabarsa da Kariya ga Addininsa

# Shehunan mu, sun yi Martani ta hanyiyoyi da yawa don Kiyaye Alfarmar Annabi saww

* Wani Lokaci ta Hanyar Wa'azi ko Tafsir
* Wani lokaci ta Hanyar Rubuta Littafi
* Wani lokaci Gaba-da-Gaba

To Kuma WA zamu Saurara cewar mu daina ko Kar mu Yi Martani, ? INDA Mutum ya ji bazai iya Yi ba, ya k**a BAKINSA, kawai

Amma Ni NASAN ba Wanda za'a Zagi UBANSA ya Yi Shiru, mu Kuma Annabin mu saww yafi Muna Iyayen mu, Kuma yafi Muna dukkan Sheikhunan mu

To mu da aka Zagi Sheikhunan mu Muka Kasa yin Shiru,? Muka Bada Amsa, aka Zagi Sharifai ko Sahabbai Muka Kasa zaman Lafiya sai da Munkayi MARTANI

Ta yaya Za'a zagi Annabi saww mu Shiru? Kana So Bakin ciki ya kashe mu ne? Ko Martanin da Muke Yi ai don mu samu Sauki ne kawai, ba don yayi Muna Maganin Bakin cikin ba !!!

Wallahi inda Muna da Iko, abin da Zamuyi wani ba zai SAKE ba, Kuma a ta6a, Martabar Annabi saww muyi Shiru ai GWARA MUTUWA Wallahi, Kana, in har aka yiwa Annabi saww 6atanci mukayi SHIRU ai da bamu yi Halalci ba, Wallahi

Mufa Annabin Nan abakin Ranmu yake, idan Mutum baya so yake muyi Masa Nashi RADDIN ba, Kar Wani yasake cewar; mu daina RADDIN, inhar Bazai iya Hana masu Izgilanci ba

Mu Matsayar mu, DUK ABINDA keda Alaka da Annabi saww Muna son shi ko DABBA CE, to B***e Mahaifan Annabi saww masu Tsalki (AS)

Masu Cutar da Annabi saww da Wa'azozansu Yadda s**a samu Kuka, Allah ya sasu KUKA duniya da Lahira, Allah yakai su da iyayensu duk INDA suke Kai Mahaifan Annabi saww.

Mu da Iyayen mu da RAYUKAN mu da Komi NAMU Fansa ga Annabi saww
Abdulhakeem Ahmad Ya'akub Gusau 02/05/23

03/05/2024
29/04/2024

محمد رسول الله
صلى الله عليه وسلم
❤️💖❤️
✔️✔️

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Gusau?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


NIGERIAN
Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ya Allahu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Gusau.