Z haq

Z haq

Share

Student

04/09/2025

Rayuwa na tatare da klu bale Allah ya mana arziki

03/09/2025

Barka da safiya from me z haq*
_*A rayuwa, idan kana neman yalwar arziki da ɗaukaka, dole ka nemi yardar Allah da albarkar iyaye. Amma kuma ka rufe idanunka daga tsoffin al’adu, ka toshe kunnuwanka daga maganganun mutanen da s**a san yarintarka. Sau da yawa, ba a cikin muhallinka kake samun daukaka ba, sai a wajen da ba a san ka ba. Wannan ba wai saboda kowa zai yi maka hassada ba, amma saboda matsalolin da ke tattare da sanin juna. Ka duba tarihin Annabawa da Sahabbai – yawanci nasararsu ta bayyana ne daga wajen da s**a taso. Allah da ƙaddara ba za su taɓa cin amanarka ba; sai dai muhallin da kake ciki shi ke rage maka daraja.*_

16/02/2025

G m

16/02/2025
Photos from Z haq's post 28/02/2024

I U WANT

Photos from Z haq's post 15/02/2024
12/05/2023

J M

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Jalingo?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Jalingo
Jalingo