Dauda ahmad
Kazimiyya
18/06/2026
đ YADDA MUTUM ZAI YI SULHU DA ALLAH YA GYARA RAYUWARSA
Akwai wani abu mai ban tausayi da mutane da yawa ba sa fahimta...
Mutum yana iya yin sulhu da maĆiyinsa.
Ya yi sulhu da abokinsa.
Ya yi sulhu da iyalansa.
Ya yi sulhu da maĆwabcinsa.
Amma har yau bai yi sulhu da Allah ba.
Yana rayuwa.
Yana dariya.
Yana kasuwanci.
Yana cin abinci.
Yana kwanciya.
Yana tashi.
Amma akwai wani yaĆi da yake gudana a tsakaninsa da Ubangijinsa
YaĆin saÉo.
YaĆin gafala.
YaĆin jinkirta tuba.
YaĆin bin son zuciya.
đ Ka tsaya ka yi tunani...
Tun daga ranar da Allah Ya halicce ka,
ni'imomi nawa Ya yi maka?
Sau nawa Ya tsare ka daga haÉari ba tare da ka sani ba?
Sau nawa Ya rufa maka asiri alhali da mutane za su ga wasu laifukanka,
Da ba za su sake kallonka iri Éaya ba?
Sau nawa ka yi kuskure, amma Ya ba ka wata dama?
Sai dai duk da haka...
Mafi yawanmu muna rayuwa kamar ba mu da buĆatar Allah.
Muna tuna Allah idan matsala ta zo.
Muna tuna Allah idan rashin lafiya ta zo.
Muna tuna Allah idan duniya ta juya mana baya.
Amma idan komai yana tafiya daidai...
Sai mu manta da Shi.
Dan uwa...
Idan kana son yin sulhu da Allah,
ba sai ka jira Ramadan ba.
Ba sai ka jira ka tsufa ba.
Ba sai ka jira rashin lafiya ba.
Ba sai ka jira lokacin da ranka ya kai maĆogwaro ba.
Ka fara yau.
Ka fara yanzu.
Domin babu wanda aka yi wa alkawarin gobe.
Ta yaya za ka yi sulhu da Allah?
Ka yarda cewa ka yi kuskure.
Mafi girman abin da ya hana mutane tuba shi ne girman kai.
Mutum yana ganin laifin kowa sai nasa.
Yana ganin kansa mai kyau alhali zuciyarsa tana cike da raunuka.
Allah yana son bawa mai cewa:
Ya Allah, na yi kuskure, Ka gafarta min.
Ba mai cewa:
Ni ai ba ni da laifi."l
Ka daina jinkirta tuba.
Shaidan bai damu da zunubin da ka yi ba.
Abin da yake so shi ne ka ce:
Sai gobe.
Sai wata rana.
Sai idan na gyara wasu abubuwa.
Alhali mutuwa ba ta jiran wanda yake shirin tuba.
Ka mayar da sallah matsayin rayuwarka.
Ka lura...
Abu na farko da zai rushe idan alaĆarka da Allah ta lalace shi ne salla
18/05/2026
Taujihi:
âAn yi magana dangane da Shubuhohi da ake turowa, da waÉansu Afkar (Fikirori) da akan riĆa ingizowa, duk shi ma hanyar faÉa da Da'awa din ne ai. Hanyar faÉa da Da'awa shi ne a riĆa turo maka waÉansu Shubuhohi. Kuma cikin Harka ake shigowa da su, cikin 'yan uwa ake so a shigo da shi. Domin bai da amfani (daga) waje.
âIn wani yana da wata irin Da'awarsa ta daban, ta sukan Harka, sai ya je kawai yana abinsa a waje guda, to ai ba zai yi tasiri ba. Ya fi son ya shigo cikin Harkar ya cusa. Saboda haka za a lura da irin wannan kutso da Afkar din da ake yi da yawa.
âWasu kuma abin takaici daga waje suke Éebo (irin waÉannan Afkar din), wasu har daga Jamhuriya. Don ko da kuka ga an yi revolution din nan, ana ganin kamar 100 bisa 100 duk duk mutane na tare da revolution, akwai maĆiya, har yanzu ma ana zaĆulo munafukai. Har fa akwai waÉanda suke taimakawa maĆiya, har yanzu ana zaĆulo su. Saboda haka akwai maĆiya, ko da mutum yana da rawani baĆi ko fari, za ka iya ganinshi sosai shi maĆiyi ne. Amma ban ce muku fa wai duk in ka ga mutum da rawani baĆi ko fari maĆiyi ne ba, amma a cikinsu akwai maĆiya. Kuma wasu ba za su taba nuna maka su maĆiya ba ne, sai idan sun aminta maka, sai su fito maka da wannan nau'i Éin. To su suke kitsa wadannan abubuwa.
âZa ka ga suna kitsawa daga can, suna zuwa da waÉansu abubuwa. Har mukan ce, to ba mu Ći (ka je) ka yi karatu ba, amma Fikira ya kamata ya zama kana da Fikirarka. Ba Fikira za a koya maka ba. In mutum ya iya Lugga, ya koyar da kai Lugga din, in ya iya Usul, ya koyar da kai Usul, in ya iya Mandiqi, ya koyar da kai Mandiqi, amma Fikira ba zai koya maka ba. Zuruf Éin Ćasarku kuma bai sani ba. Kai ka san Zuruf din Ćasarku, kai ka san kuma yadda ya kamata ka fito ma al'amura a inda kake. Ba zai ce maka in ka je Ćasarku ka yi kaza ba. Don shi yadda yake kallonku daban ne.â
â Ćangaren jawabin Jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) ga Muballigun, a yayin rufe Mu'utamar Lijanut Tarbiyya wat-Tableeg a ranar 15 ZulĆa'ada 1447 (3/5/202
23/04/2026
gonan albasa ko
20/04/2026
Allah yakarbi urin sayyid Ali Khamenei Allah yakara jaddada rahama gareshi
20/04/2026
gonanga ba Asara AGaskia Allah dai Allah dai
15/04/2026
ruwan sama yanzu haka Agarin pambeguwa
11/04/2026
Idan aka kira irin wannan ' meeting ' Éin Ćarfe 8 na safe, tun yaushe kake gani wuri zai cika? pambeguwa
Click here to claim your Sponsored Listing.
Telephone
Website
Address
Kwana Zogale
Kaduna South
08166109078
