Kannywood Update
Alhmdllh
02/10/2026
Mu Hadu A Comment Section??🤸🏃😂
02/10/2026
Allah sarki Rayuwa; Kamar yadda kuke gani wanna itace yar gidan marigayi Muhammad bahari Tsohon Shùgaba Kasar Nigeria 🇳🇬 a lokacin da tana karamar yarinya.....
02/10/2026
Ma sha Allah; Tsohowar Jarumar Masana'antar Kannywood Safiya Musa kenan Ita Mijinta da ya'yan ta Allah ya kara Basu zaman Lafiya..
Safiya Musa ta kasance fitacciyar Jaruma a Masana'antar Kannywood ta bawa wannan Masana'antar gudun Mawa 100% bisa 100%
01/10/2026
Yaya Kuke ganin rawar da Hama take talawa a yanzu???
01/10/2026
ALLAHU AKBAR: Shahararun Manyan Malaman Addini Muslinci na Arewacin Nigeria da Ya'yansu Wa'dannan s**a gajesu bayan sun bar DUNIYA, Allah ya Kyauta Makwanci ya karawa Rayuwar Yan baya Albarka Amen.
01/10/2026
ALLAH SARKI RAYUWA!🇳🇬 💔😭SIR ABUBAKAR TAFAWA BALEWA — RANAR ’YANCIN NAIJERIYA A yau, 1 ga Oktoba, muna tunawa da ranar da Najeriya ta samu ’yancin kai a shekarar 1960, a lokacin da Sir Abubakar Tafawa Balewa yake jagorantar gwamnatin tarayya a matsayin Firayim Minista na farko.
🇳🇬 SHEKARU 66 DA ƳANCIN KAN NAJERIYA
A ranar 1 ga watan Oktoba, Shekara 1960, Najeriya ta samu ƴancin kai daga turawan mulkin mallaka na Birtaniya, inda aka fara sabon babi a tarihin ƙasar.
Shekaru 66 bayan haka, tarihin Najeriya ya ƙunshi nasarori masu yawa, lokutan ƙalubale, juriya da kuma ayyukan da har yanzu ba a kammala ba.
🤲 Allah Ya ƙara wa ƙasarmu zaman lafiya, haɗin kai da ci gaba.
🤲 Allah Ya kare Najeriya da al’ummarta.
🤲 Allah Ya kawo mana wadata, kwanciyar hankali da kyakkyawar makoma.
🇳🇬 Mu yi wa Najeriya addu’a.
Happy Independence Day, Nigeria! 🎉🇳🇬💚
IndependenceDay 🇳🇬
01/10/2026
Allah ya kara arziki yadda ka farantawa Wasu Daga Cikin Jaruman Kannywood Allah ya faranta maka Duniya da lahira...💔🎉
01/10/2026
WAIWAYE 💔😭 Ba za ku san daɗin mulkina ba sai bayan na sauka Muhammadu Buhari, Tsohon Shugaban Ƙasar Najeriya.
Yanzu da shekaru s**a wuce bayan saukarsa daga mulki, shin maganar ta tabbata kuwa?
Shin da gaske ne mutane sun fara ganin wasu abubuwan da s**a fi kyau a lokacin mulkinsa? Ko kuwa har yanzu ra'ayin jama'a bai sauya ba?
Me za ku ce? Ku bayyana ra'ayinku cikin adalci.
Allah Ya jiƙan Baba Muhammadu Buhari, Ya gafarta masa kura-kuransa, Ya haskaka kabarinsa, Ya sanya shi cikin Aljannatul Firdausi. 🤲💔
Allah Ya ba iyalansa da dukkan masoyansa haƙurin rashinsa. Amin Ya Rabbal Alamin. 🤲
01/10/2026
Mata mu Hadu daku a comment section??🤸🏃😂
30/09/2026
Fadan Hama da Dahiru.... Yana nan akan YouTube channel din mu na MURYAR HAUSA TV 💯🔥
Kamilu Ibrahim
Baba Hayatu
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Address
Ado Bayero Road
Kano
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Kannywood Update posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
