PDP Katsina online Activities
PDP supporters
yammage Da Bhg Sha'aike Sunyi Barna Adamben Sallah .
Mai Girma
(Sadaukin Ktn Na 1) Hon Aminu Ahmed Chindo, Nayiwa Daukacin Al'umma Musulmi Barka Da Kammala (10) Farko Na Azumin Watan Ramadan, Dafatan Allah Ubangiji Ya'karbi Ibadunmu Allah Kuma Ka'kara Zaunar Da Jihar Ta Ktn Lafiya Dakuma Kasarmu Nig Baki Daya.
Iftar
Tafasirin ALQUR'ANI Mai Girma, Daga Masallacin PDP H/Q Na Jihar Ktn 5th/Ramadan 1447- 22/2/2026.
20/02/2026
Tafsirin (ALQUR'ANI) MAI GIRMA DAGA MASALLACIN PDP H/Q NA JIHAR KTN WANDA AKA FARA YAU 2th Ramadan 1447/ 19/2/2026.
👇👇👇👇👇👇👇👇👇
https://www.facebook.com/share/r/1HS44a1NSP/
02/01/2026
Katsina State PDP Stoke'holders, Elder Rimi L/govt, QS Yahaya Garba Dalhat Mniqs, Rqs, Nayiwa Daukacin Al'ummar Jihar Ktn DaKasar Nig Baki Daya, Murnar Shiga Sabuwar Shekarar (2026), Dafatan Allah Ubangiji Yakara Zaunar Da Jiharmu Lafiya Da Kuma Kasarmu Nig Baki Daya.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
PDP Headquarters Katsina
Katsina
234
