AHC HOME

AHC HOME

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AHC HOME, Health/Beauty, Gra, Katsina.

19/11/2025

Matsalar tumbi da slimming cikin sati daya inshallah in Baki shirya zazzage kitsen jikinki ba karma Kisha wannan maganin namu 3k each

Photos from AHC HOME's post 19/11/2025

If you want to lighten your skin and glow before December, this 7 Days Lightening Turmeric Body Wash is your shortcut! 🌺🌸
How to make 👇

Note; munada skincare products masu kyeu da inganchi hadin gargajiya zallah dasuke maganin kurajen fuska tabo yakunewar fata nuckles sunburn glass stretch mark both whitening lightening and glowing by AHC HOME

Photos from AHC HOME's post 19/11/2025

Mun hadu a adaidaita ga iska nata busamu tace sannu nace yeuwa sannu tayi murmushi CEN sai tace don Allah mekike shafawa jikinki yayi smooth haka kmar ba sanyi akeba 😄 nace kayan danake siyarwa ne ta gyara zama don allah fa😄 nace wallh
shine fa ta dinga fadamun irin mayukan data sauki lokaci tana laftawa Amma shiru ba results nace shin ko kina exploition na skin dinki kuwa tace wahalar sa takeji nace to a yedda na ganki na fahimceki matsalar fatarki akwai rashin dacen products akwai rashin exploition akwai rashin jajircewa da hakuri Amma dazaki daure in doraki akan tsarin skincare dinmu dakin yi farin ciki tace da amince na buda wayana na nuna mata majic scrub da sabulun mu na herbs da sauran oil cream da face cream da yedda zatayi amfani da kowanne aciki saitace to nawa ne kudaden nasu na fada mata sai cewa tayi Anya ko zasuyi min don naji sunyi sauki sosai😂 nace sekin jaraba sana tace to shikenan ai nadan samu natsuwa danaganki ma nabata card Dina mukayi bankwana day after saigata har gida da haka muka fara har gashi an samu cigaba sosai harma da refarrel 🥰 alhmdllh

Aduk sadda kuke bukata kayanmu always available ne

Photos from AHC HOME's post 06/11/2025

Shin kullum fuskarki na dauke da datti ko da kin wanke? Matso nabaki hadinnan🤗

Rashin amfani da toner ma yakan iya rike datti a fuska, domin toner na taimakawa wajen tsarkake fata sosai, rage pores da kuma dawo da pH balance din fata.

Toner yana share sauran datti da bacteria da sabulu baya iya cirewa sannan ba’a tsallake shi ba idan kina son fata mai tsabta da sheki

Ga DIY (Do it yourself)

Half cup na rose water (Ma'ul Wardi)
Karamin cokali 2 na apple cider vinegar (ACV)
Drops 3 na tea tree oil (idan kina da shi)

Ki hade su cikin kwalban spray. Ki rika fesawa ko shafawa da cotton wool a fuska bayan kin wanke.

Ki gwada wannan toner din zaki bani labarin canjin da kika gani a fuskanki In Sha Allah

Karku manta munada face spray (toner da mukayi Mai hadin magungunan gargajiya zallah dasuke maganin kurajen fuska tabo dasauransu kayan AHC HOME natural ne

26/10/2025

wannan sune Jerin kayan da muke saidawa sanyi yazo kizo ki gyara kanki da ingantattun kayan gyaran gashi fata dasauransu farashin sa tamkar kyeuta
Skincare products by AHC HOME 👇
Body Cream
Body soap
Body scrub
Body oil
Face cream
Face oil
Face mask
Face spray
Face scrub
Both whitening, lightening, and glowing 🥰

Hair growth set 👇

Anti dandruff hair treatment cream
Magic herbal hair growth butter
Magic hair oil
Herbal hair spray
Shampoo and conditioner

Infection set by AHC HOME 🥰👇
Infection syrup
Feminine wash
Virginal cream
Infection Honey

Herbals👇

Breast secret set
Breast secret powder
Breast secret gumba
Breast secret oil
Breast secret honey
Magic breast powder

Hips set👇
Hips and butt powder
Hip and butt scrub
Hips and butt oil
Hips and butt honey.

Weight gain powder
Weight gain honey
Baby cereal 😍

Slimming powder
Flat tummy powder

Men syrup
Women syrup
Men gumba
Women gumba
VIP gumba
Garin abulbulo
Garin tukudi
Garin Ni'ima kusa
Garin emergency
Dan matsi
Dripping pills
Zumar goron tula
Zumar dabino
Zumar kacha kacha
3 In 1 zumar
Dadi abaki Dadi a stadium
Hadin kaza
Dahuwar naman rago
Dahuwar Zakara
Dahuwar kin isa
Dasauransu kayan mata
Muna maraba da masu siyan Daya ko sari

22/10/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Amina Adam, Suwede Tela, Fatima A Ibraheem, Al-ameen Ameenullah Jr., Maman Amatullah, Safiya Ahmad, Nafiu Isihaq

Photos from Dr. Dikko Umaru Radda's post 21/10/2025

Mu kanana da matsakaitan en kasuwa na jihar katsina muna matukar godiya da jinjina akan namijin kokari da Mai girma gwabnan katsina yakeyi a jaharmu don ganin tasamu cigaba tako Ina muna alfahari dakai ur excellency Dr. Dikko Umaru Radda

17/10/2025

Gajerun Addu'o'i masu tasirin gaske

1. Hasbiyallahu
wa ni'imal wakeel.

2. Astagfirullah wa atubu ilaih.

3. Laa'ilaha illallah.

4. Subhanallah.

5. Alhamdulillah
6. Allahu Akhbar.

7. Laailaha illa Anta subhanaka inni kuntu minazzalimin.

8. Allahumma inni As'aluka Jannah wa a'uzubika minnan nar

9. Allahumma Atiƙ riƙabana minan narr.

10. Subhanallahi wa bi hamdihi subhanallahil Azeem.

11. Rabbi inni Lima anzalta ilayya min Khairin faƙir.

12. Ya muƙallibal ƙuluub thabbit ƙalbee ala deenika.

13. Rabbi a'inni ala zikrika wa shukhrika wa husni ibadatik.

14. Rabbana atinaa fiddunya hasanatan wa fil akhirati hasanatan wa ƙinaa azabannar.

15. Rabbana hablana min azwajina wa zurriyatina ƙurrata a'ayunin wa ja'alna lil muttaƙiyna imaama.

16. Rabbi gifirliy, waliwalidayya, warhamhuma k**a rabbayani sagiyra.

17. Lahaula wala ƙuwwata illa billah.

18. Allahumma innaka afuwun tuhibbul afuwa fa'afu anniy.

19. Rabbi tawaffaniy musliman wa alhiƙniy bissalihiyn.

20. Rabbana taƙabbal minna innaka antas Samee'ul Aleem.

17/10/2025

Indai kika jaraba wannan sabulun gyaran jiki bakiyi kyeuba to kizo nabaki kudinki farashin sari da siyan Daya 5k 🥰

17/10/2025
17/10/2025

Naji wasu matan nacewa arinka markada ganyen bedi anasha don maganin wasu cutuka akula dakyeu gaskia don garin neman wani maganin zaa iya samun wani cutan Allah yasa mudace

Abubuwa 10 da zasu iya lalata maka hanta (liver ) idan baka daina ba 👇1. Shan giya (alcohol):
Shan giya da yawa yana lalata ƙwayoyin hanta har ya iya haifar da liver cirrhosis.

2. Shan magunguna ba bisa ƙa’ida ba:
Shan magani ba tare da shawarar likita ba — musamman paracetamol da wasu antibiotics — na iya cutar da hanta.

3. Ciwon hepatitis (A, B, C):
Waɗannan cututtuka na ƙwayar cuta suna lalata hanta kai tsaye.

4. Abinci mai kitse sosai:
Shan ko cin abinci mai yawan mai da cholesterol yana tarawa a hanta (fatty liver).

5. Shan sinadarai ko guba:
Shan sinadarai masu haɗari, k**ar na insecticide ko wasu ganyaye masu guba, yana iya kashe ƙwayoyin hanta.

6. Rashin tsafta da rashin allurar rigakafi:
Zai iya haifar da kamuwa da Hepatitis A ko B ta hanyar abinci ko jini.

7. Shan taba (smoking):
Taba tana ƙunshe da sinadarai masu guba da ke lalata hanta.

8. Rashin cin abinci mai kyau:
Rashin bitamin da ma’adanai a jiki na iya rage aikin hanta.

9. Yawan shan soft drinks da sukari:
Yana sa taruwar kitse a hanta (non-alcoholic fatty liver disease).

10. Cutar kiba (obesity):
Kiba mai yawa tana haifar da taruwar kitse a hanta da lalacewar ƙwayoyinta.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Telephone

Website

Address


Gra
Katsina