KING FAHAD IDRIS

KING FAHAD IDRIS

Share

King Fahad regregerated service

12/11/2024

LOKACI BAI BAR KOMAI BA!

Ai duk wani Musulmi mai imani indai yana raye cikin hankali, yana nema kuma yana gwagwarmaya saboda Allah, to baya fidda tsammani daga Allah (SWT), domin Allah Shine Mai juya al'amura yadda Ya so

Wadanda ake gani kaskantattu ne watarana sune masa fada aji a gari ko a Kasa gabaki daya

Babu wani mutum da aka haifeshi yazo duniya da arziki, ilimi ko mulki, Allah ne ke bawa wanda ya ga dama ba tare da Yayi shawara da kowa ba (SWT), idan Allah Ya baka kar kayi alfahari, kar kayi wulakanci, kuma kar kayi hassada da kyashi ma wani

Hakanan ba wanda zai shiga kabarinsa da taron sisi ko mulki sai sakamakon ayyukan da ya aikata na alheri ko sharri, karshen al'amari da makoma ga Allah suke

Yaa Allah Ka bamu rayuwa mai albarka
Ka sa mu wanye da duniya lafiya

09/11/2024
08/11/2024

Zaki ya cewa Dila ka je ka nemo mini abin da zanci, yunwa nake ji.

Dila yana fita sai ya haɗu da Jaki, Dila ya ce masa kazo Sarki (Zaki) yana nemanka zai naɗaka Waziri.

Ko da zuwansu Zaki ya tasarwa Jaki har ya tsinke kunnansa, Jaki ya gudu da ƙyar. Zaki ya kalli Dila y ce, kodai ka nemo wannan jakin ko kuma na cinye ka.

Dila ya sake komawa wajen Jaki, ya ce masa ya ya zaka gudu daga taro?

Zaki: Baka ga yadda ya cire mini kunne ɗaya ba...!

Dila: Ta ya ya za a gane jarumtarka har a naɗaka...!
don haka kazo mu koma.

Da zuwansu Zaki y tasowa Jaki har ya tsinke masa jela, Jaki ya gudu da ƙyar.

Zaki ya kalli Dila y ce, kodai ka nemo wannan jakin ko kuma na cinye ka.

Dila: Haba Jaki, gaskiya kana wahalar dani ko baka son sarautar ne?

Jaki: ƙarya ne, babu wata sarauta, ka kai ni kawai a halaka ni, dubi yadda aka cire mini jela.

Dila: Ka taɓa gani Waziri da jela dama?

Jaki ya sake bin Dila. Suna zuwa Zaki y farma Jaki ta ka ya kashe shi.

Zaki ya cewa Dila, yi sauri ka gyara shi, k kawo mini Hantarsa da Ƙwaƙwalwarsa...!

Dila ya cinye ƙwaƙwalwar ya kawowa Zaki ragowar

Zaki: Ina ƙwaƙwalwar?

Dila: Ba shi da ita, domin da yana da ita tabbas da bai yadda da duk abin da nake faɗa masa ba...!

Zaki: Gaskiya ne...! Ba a mugun sarki....!

08/11/2024

Ba kowa ne in ya ƙwanƙwasa ƙofar zuciyarki zaki buɗe masa ba, akwai ƙananan yara, in s**a ƙwanƙwasa aka buɗe jagwalgwalawa zasu yi su gudu.

08/11/2024

Wani mutum yaje wajen wani ɗan kasuwa domin karɓar bashi. Ɗan kasuwa ya ce, zan baka bashi amma zaka ƙara mini kaso talatin cikin ɗari na abin da na baka.

Wannan mutum y ce, ya tausaya masa y rage ribar, ta yi yawa sosai. Suna cikin wannan tattaunawar sai aka kira sallar Juma'a. Ɗan kasuwa ya rufe shago, s**a tafi domin gabatar da sallar Juma'a.

Cikin ikon Allah, sai aka yi dace Liman ya yi khuɗuba akan "RIBA" da illolinta a cikin al'umma.

Liman ya yi bayanin irin azabar da za a yiwa mai cin riba. Ɗan kasuwa ya yi kuka har ya jiƙa rigarsa, wanda za a bawa bashi kuwa yana ta murna da wannan khuɗubar.

Bayan idar da sallah, sai ɗan kasuwa ya ce: ka dai ji irin azabar da za a yi mini a lahira saboda kai, don haka, babu sauran jayayya cikin abin da na ƙara maka, in ya yi maka ka karɓa, in bai yi ba sauka lafiya. Kai ko tausayin irin azabar da za a yi mini baka yi.

08/11/2024

SIYASAR AREWA!!!

Yankin Arewa Yankine Mai Tarin Alummah Yankine Na Matasa Maza Da Mata, Yankine Wanda Yatara Mutane Masu Madafun Iko Da Karfin Fada Aji a Agwamnati Amma Duk Abanza.

Yakin Arewa Yankine Wanda Yatara Hadamammun 'Yan Siyasa Masu Handama Da Baba Kere da Dukiyar Talakawa Waanda Kansu Kawai S**a Sani Tare da Iyalansu Bawai Talakawa Bane Agabansuba.

Maganar Gaskiya Wasu Daga Cikin Matasanmu na Arewa Basu Gama Fahimtar Micece Siyasa ba, Duba da Yadda Akabar Matasanmu a Abaya a Fagen Siyasa.

Yakamata Mu Wayarma da Alummahr mu Kai Musamman Matasanmu Akan Shiga Siyasa, Akwai Muhimmiyar Rawa da Matasanmu Zasu Iya Takawa Acikin Siyasa.

Matasa Kushiga Siyasa Amma Kada Kudauki Siyasa a Matsayin Sana'a, Kushiga Siyasa Domin Kawo Sauyi da Cigaba.

Sau Dayawa Wani Lokaci Zakaga Matasa Wasu Na fitowa Takara Zakaga Abokansu na Masu Fatan Alkhairi Tare da Nuna Goyon Bayansu Akanshi Amma Akarshe idan Anzo Za6e Babu Mai Zabarshi Wallahi Matasa Kuji Tsoron Allah!

Idan Dan Uwanku Matashi Yafito Takara Bawai Iya Fatan Alkhairi Kadai Zakuyi Masaba Ku Marasa Baya Kubashi Hadin Kai Dari Bisa Dari Kujajirce Akanshi Kutabbatar da Nasararshi wannan shine.

Akarshe dai Ina Rokon Allah Ya Zaunar Mana da Garinmu da Jiharmu Dama Kasarmu Lafiya.

Duk Masu Sahannu Akashe Kashe Da Sace Sace Da Ta'addanci Akasarmu Allah Kada Kasa Yaji Dadin Rayuwarshi Komawaye.

Allah Kabamu Zaman Lafiya a Kasarmu Baki Daya.

27/02/2022

Masha Allah

31/08/2021

©A.S Danmasani

27/08/2021

What is *GOBE*?
*GOBE* is when you give a beautiful girl a lift
and she faints in your car. You take her to the hospital
and when you get there, the doctor says she's pregnant
and congratulates you that you are going to be father
very soon. You then shout that
you are not the father and the girl says you are the
father....
Things are now getting *GOBEFUL*. You require a DNA
test to prove you are not the father...
Things are now getting *GOBESTIC* when the doctor
comes with the result saying you cannot be a father
because you are infertile... You are relieved, but on
your way home you remember you are married with
three kids at home!...
Now you are extremely *GOBECIOUS*.
Now, you begin to ask yourself who is the father of
those kids... You get home to find out that the
gateman is their real father. You are now *GOBEDED*..
You decided to travel home to complain to your mother
about the latest development.. And your mum with
tears running down her cheeks tells you, my son, I'm so
sowie your dad ain't really your dad...
Then you know that things are now GOBESTICATED*

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Tudun Bala Malumfashi
Katsina