Greenleaf Products

Greenleaf Products

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Greenleaf Products, Health/Beauty, Katsina.

Photos from Greenleaf Products's post 23/09/2021
Photos from Greenleaf Products's post 09/09/2021

Akwai qananan kyankyason nan da wasu ke cewa 'yan daba ko 'yan adakawa,wasu s**e 'yan matan kd Ki magance su da wuri don kwan da suke yi yafi dubu a rana.
Har tsaka yana kashewa da sauran kwari

Mazauna katsina zaku iya siyen wanann magani a *AMANA CHEMIST* dake gidan dawa Dan Amina plaza hanyar Asibitin turai.

Ko a min whatsapp 08038905961 ga wadanda s**a san gidana zasu iya zuwa gida su siya.

31/08/2021

Assalamu Alaikum,barkanmu da yammaci ya yaran mu Allah ubangiji yyi mana jagora

Wani abin alheri naxo mna dashi,an ce in kaji dadin abu kar kayi wa wasu bakin ciki๐Ÿ˜ƒ duk muzo mu anfana

Kamar yadda Alhamdulillah muka anfana d longrich,Greenleaf kuma har ynxu muna kai da ikon Allah.

To Alhamdulillah ga sabon networking dana shiga kuma a cikkn sati hudu nayi mukatar anfana dashi nace bara na kawo muku kada ayi babu Ku.

Saboda gaskia su tsarin su ba wahala akwai benefits sosai sabon company ne duka yanzu s**ayi wata 4 suna neman mutane ,to muyi sauri muxo muci moriyar sa kar ayi bbu mu๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ
Sunan companyn *BOLDGAINS*
Za ki iya farawa da 15k ,30k,60k za'a a baki products worth kudinki

Bara na turo muku tsarin kuga yadda yake da kuma bonus d abin da ake samu

: Wlh yan uwa da abokan arziki kuzo ku shiga da mutanen ku zaku gode min ba zakuyi nadana ba๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ

Kuma shi qarin dadin sa daga ranar d kika yi register company xai rinka sa miki 500naira kullum har sai ya kai adadin kudin d kikayi register kinga register y k**a kyauta kenan๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ
Boldgain company ne mai
zaman kansa wanda zaki siye kaya ki siyar ki samu riba ki kawo wasu ki samu bonuses ana kyautar kudi,mota,gida,international trip in kin kai wani mataki mai neman karin bayani sai ya shiga nan kar ku bari dama ta wuceku yan arewa

QARIN BAYANI KAYI JOINING GROUP DINNAN, SANNAN KA TAIMAKA KAYI SHARING PLEASE

26/08/2021

*Assalamu alaikum*

*Yan uwa maza da mata yara da 'yan mata har ma da tsofafi greenleaf ta zo mana da* ๐Ÿ‘‡

*KRILL OIL*
โœ… Wannan supplements din maganin mai ne wato (cholesterol) sadinan,

Maza da mata, yara da manya kowa na shanshi,

Wannan magana is most for ko wanne gida don magance maikon mai cutarwa.

Kuma ba a nan wannan supplements din ya tsaya ba, ga sauran amfaninsa๐Ÿ‘‡

*Greenleaf krill oil*

โœ…Yana gyara fata
โœ…yana taimakawa koda da zuciya,
โœ…yana maida tsohuwa yarinya,
โœ…macen da zatai aure yana gyara ta ciki da waje ,
โœ…yana Saukar da Ni,Ima ajikin mace.
โœ…Yana cicciko da jikin mace Tai kyau ta din ga kyalli
โœ…yana karfafa garkuwar jiki,
โœ…yana taimakawa jini gurin gudana,
โœ…yana rage ciwon gabobi,
โœ…yana taimakawa lfyr mata๐Ÿ‘†๐Ÿป๐Ÿฅฐ
โœ…ga lafiyar ido
โœ…Kuma abun dadin shine bashi da wani side effects, tunda har yara ake bawa,

*Available @ 10k full roba, muna turawa ko ina cikin yardar*

WhatsApp no:08038905961

25/08/2021

โ‰๏ธ *INA MASU FAMA DA KURAJEN BAKI?*

โ‰๏ธ *INA MASU FAMA DA MOUTH ULCER?*

โ‰๏ธ *INA MASU YAWUN BACCI?*

โ‰๏ธ *INA MASU CIWON HAKORI, KO RUWAN SANYI KIKA SHA SAI HAKURI YA AMSA?*

โ‰๏ธ *INA DAFAFFEN HAKORI?*

*TOH GREEN LEAF COOL TOOTHPASTE SHINE MAGANIN DUK WANNAN MATSALOLIN NAKU*

โœ… *IN KIYAYI BRUSH DA SHI DA SAFE, ZAKI WUNI BAKIN KI FRESH KO DA KIN WUNI BAKI BUDE* *BAKIN BA*

โœ… *IN KIKAYI DA DADDARE KUWA BABU YAWUN BACCI, SANNAN DA* *SAFE FRESH ZAKI TASHI BAKINKI,๐Ÿ’ƒ๐Ÿพ*

โœ… *SANNAN IN KINA BRUSH DASHI WANI IRIN FLAVOR NE DASHI MAI* *DADI NA YAYAN ITATUWA*

โœ… *GA HASKAKA HAKORI*

โœ… *HMMMM WANI ABUN BAZAI FADU BA SAI KIN GWADA*

โœ… *IT'S TESTED AND TRUSTED๐Ÿ‘Œ*

*GASHI BASHI DA TSADA 1500 ๐Ÿ‘Œ, GA AUKI*

08038905961

20/08/2021

2k

Photos from Greenleaf Products's post 16/08/2021

*Greenleaf is all rounder. These are pictures of some of our incoming cosmetics. Its going to be lit ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ*

Photos from Greenleaf Products's post 06/08/2021

*Greenleaf moisturizing honey essential oil soap*

DID YOU KNOW OUR MIRACLE SOAP ??

GREENLEAF anti aging honey soap made from the finest natural herbs.....

This special soap serves as a corrector for acne, sunburn, skin blemish, pimples, dark face and discolouration

Here are some of its benefits ๐Ÿ‘‡

It prevents acne.
It's an anti aging soap.
It boost complexion.
It moisturize the skin.
It helps to create a glowing skin.
It reduces rough skin and prevent wrinkles.

Price:1,500

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Katsina