Reessadum

Reessadum

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Reessadum, Health/Beauty, Kurfi, Katsina.

22/10/2025

Littafi zai iya koya maka yadda ake haƙuri, amma rayuwa ce zata tilasta ka yin haƙuri.

zai iya koya maka ka yarda da ƙaddara, amma rayuwa ce zata tabbatar da wannan imani.

22/04/2025

Duk Wanda Yaga Wannan Posting Din Allah Yasa Ya Tsinci Kudi A Leda🚶👜

16/06/2023
21/05/2023

Bari dai yau Na bawa talauci tsoro
Kai megadi budemin gate 🚗🚗
🏃🏃

05/05/2023

BARKA DA JUMA'A

Ya Allah ka jaddada farin cikin a Rayuwar mu. Ya Allah duk abinda zai zamto baƙin ciki a Rayuwar mu ka nesantamu dashi.

Ya Allah duk lokacin da muka rasa abinda muke buri. kasa mu tuna cewa Rahamar ka tafi ƙarfin duk abinda muka rasa.

Amin Ya Hayyu Yaa Qayyum

01/05/2023

Buɗe Tukunya ka saci Nama🍗abu ne Mai Sauƙi👌Amma rufe tukunyar bayan satar Sai ka zama Professional Engineering..... 😂🤣👌

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Kurfi
Katsina