Muhd Eamkeey

Muhd Eamkeey

Share

My name is muhammadeamkeey311

13/04/2026

HADARIN ..........
*********1️⃣
A hankali ta mik’e daga faffa’dan gadon nasu da yaji shimfi’da mai kyawun gaske ta zallar wani bedsheet
da duvet d’insa Pink color mai kyawun gaske. Idanu ta zubawa Twin sister d’inta sai kuma ta saka hannu
ta Shafa gefen chin d’in ta tana murmushi she loves her sister so much. Bata son abinda zai tab’a ta ko
ka’dan ko don sun zama y’an biyu ne. Iman ta ‘d’an juya ka’dan tana bu’de idonta Akan na Amani sai
kuma ta d’an Ware ido tana Kai kallonta kan agogon da ke bedsides drawer d’insù. Ware ido ta yi da sauri
tana furta “Oh s**t, already na San mun yi late zamu sha fa’dan Dada be quick mana Ama ki shiga
wankan.” Amani ta d’an turo baki tana mik’ewa da y’ar b’ingilar rigar barcinta fara tas silk da ita. Hakan
yasa tabi jikinta ta manne ta fitar da kyakykyawar surarta duk da bata da k’iba Amma akwai cikar zati duk
wani waje da ake son ya cika a jikin mace na Amani a cike yake musamman kwana biyu da take sake wani
irin cika da k’iba da kyau na ban mamaki kamar mai k’aramin ciki. Toilet ta shiga tana tafiya kamar bata
son taka k’asa. A toilet d’in ma bata fara wanka ba sai da ta gama jan rai sannan ta shiga bathtub d’in ta yi
wankan kamar bata so. Bata damu da fa’dan Dadan ba dama yanzu a kullum so take ta dinga b’ata masa
rai she hates him kamar ba mahaifin da ya kawota duniya ba, da tana da iko bata Jin zai sake ko kwana
guda a duniya nan. Ta da’de sosai tana Jin Iman na ta buga mata k’ofa Amma ta yi burus sai da ta gaji don
kanta sannan ta fito. Jikinta da mitsitsin towel. Idanunta akan Iman da take ta mata masifa. “Kin San me
kika aikata kuwa Ama? Kina son yau Dada ya yi yagalgalamu ne sai dai ya yi warning d’in mu kada mu yi
late Amma kin shiga toilet kamar mai son canja fata. Ji har kin saka na yi staining jikina….” Ama da sauri

13/04/2026

HADARIN GABAS……

pag 1

Photos from Muhd Eamkeey's post 08/12/2024

Coming soon

07/12/2024

Mr zubairu rangila

30/11/2024

Tabbas

09/11/2024

💞🙏💞

Photos from Muhd Eamkeey's post 01/11/2024

Pathaan 2

01/11/2024

Gidan yari

01/11/2024
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

Katsina